YADDA ZAKI GANE KINADA JUNA BIYU
INGANTATTUN HANYOYIN GWAJIN DAUKAR CIKI A GIDA GA MATA
🤰🤰🫃🏻🫃🏻🫃🏻🫃🏻🫃🏻🫃🏻🫃🏻
************************************************
1. Kina tashi dasafe kizuba cokali daya na suga akwano ko a wani mazubi sai kiyi fitsari aciki kijira har tsawon minti 5 biyar indai sugan bata narke ba to kinada ciki, in kuma ta narke ba kida ciki.
2. kisami Ma'u khal dasassafe kiyi fitsari acikinsa idan yayi duhu sosai to kinada juna biyu, inkuma bai yiba, to ba kida ciki.
3. Ki samu y'ay'an alkama day'ay'an sha'eer sai kowanne kiyi fitsari aciki ki ajjiye sai sunkwana biyu idan kika dauko kikaga alkamar takumbura to kinadauke da cikin y'amace idankuma sha'eerdin ne yakumbura to kinada cikin da namiji idankuma duk basuyi komaiba to bakida ciki.
4. Anakuma iya amfani da gishiri wajen gano akwai ciki ko babu amma bayan kwana biyar da rashin ganin al'ada sai adibi cokali daya na gishiri dasassafe ayi fitsari akansa idan kiga yayi kumfa kamar kinzuba coke to akwai ciki idankuma baiyi kumfa ba, to babu ciki.
5. kisami allura kiyi fitsari akwano dasafe kijefa allurar aciki sai bayan awa 8 kiduba allurar idan sauya kala to kinada ciki idankuma bata sauya ba ba to babu ciki.
Comments
Post a Comment