AMFANIN ZAZAR GIWA
CIYAWAR ZAZAR-GIWA
Wannan itace ciyawar ZAZAR-GIWA tanada matukar amfani sosai.
DON MAGANCEN MATSALAR SIHIRI
asamu ciyawar ZAZAR-GIWA adaka atankade arika shan cokali daya acikin ruwan dumi sau biyu arana zuwa kwana bakwai.
DON KARA KARFIN MAZA:- Asamu ciyawar ZAZAR-GIWA adaka arika turara gaba da ita sau biyu arana zuwa kwana bakwai.
Comments
Post a Comment