INGANTACCEN SABULU
INGANTACCEN HADIN SABULU DON MAGANCE MATSALOLI IRI DABAN-DABAN
************************************************
Wannan wani hadin sabulu ne mai matukar amfani ga lafiya, sannan kuma kowa zai iya hadawa da kansa a gida in yana bukata.
YANDA ZA'A HADA SABULUN
*****************************
Asamu wadanan kayayyakin hadin kamar haka:-
1-Saiwar sanya
2-Ciyawar kaikayi koma kan mashekiya
3-Ganyen kainuwa
4-Ganyen magarya
5-Ganyen wuta-wuta
6-Sassaken tsamiya
7-Sassaken wurshi
Adaka su atankade, sai Kuma anemi
8-Zuma Mai kyau sosai
9-Madara ta ruwa
10-Man Habbbatus-sauda
11-Man zaitun
12-Man gelo
13-Man ridi
14-Man Ambar
15-Sabulun wanka irin Wanda ka ke so
Sai adaka sabulun azuba garin itatuwan aciki tare da mayuka da sauran kayayyakin akwaba, sai azuba awata roba ko kwaiba mai murfi, sai arika yin wanka da sabulun.
AMFANIN SABULUN
*********************
Yana magance wadanan matsalolin da yardar Allah.
1-Maganin war-ware sihiri kowanne iri.
2-Maganin mayu
4-Maganin makero
5-Maganin kyasbi
6-Magani amosani
7-Maganin kazuwa
8-Maganin tsalolin fata kowacce iri.
9-Maganin Aljanu
10-Maganin kambun baka
11-Maganin jinnul Ashik
12-Maganin yawan faduwar gaba(fargaba)
Ga Wanda yake bukatar hadadden Sabulun sai a tuntubemu ta wannan lambar 08080678100
KARIN BAYANI
****************
Yana gyara fata, tayi laushi(taushi) tayi kyau sosai tare da sheki.
Comments
Post a Comment