Posts

Showing posts from November, 2018

DOMIN MAGANCE TSANANIN TARI

Image
ko babba ko yaro duk wanda tari yadameshi to ga hanyar tsayarda tari nantake: anemi shashatau atafasa da danyarcitta da  jarkanwa tarin zaitsaya insha allahu. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

*DOMIN MATSANANCIYAR MURA DA TOSHEWAR NUMFASHI* 🗣🗣🗣🗣🗣🗣🗣🗣🗣 Cokali uku na ruwan lemun tsami acikin zuma cokali 5 akowace rana zai kawarmana da mura mai tsanani kuma rigakafine ga way'anda basu kamuba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* 08080678100

*IDAN MIJINKI YAZAMA MAI NEMAN MATA*                                        📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝      anayiwa duk wani namiji maineman wannan sirrin dan adaure zakarinsa daga matan banza. Arubuta wannan ajikin🔐 in'angama akulle ajefa arijiya maizurfi amma da tawadar midadul'ishq ake rubutun bayan angama atirara 🔐 da tiraren *NADAILHABIB*                                         11ط1190118وم                                                     عقدت ذكر(sunansa dana mamansa)علي جميع نساءالعالم غير (sai a rubuta sunan matarsa ta sunna)

Image
*IDAN MIJINKI YAZAMA MAI NEMAN MATA*                                        📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝      anayiwa duk wani namiji maineman wannan sirrin dan adaure zakarinsa daga matan banza. Arubuta wannan ajikin🔐 in'angama akulle ajefa arijiya maizurfi amma da tawadar midadul'ishq ake rubutun bayan angama atirara 🔐 da tiraren *NADAILHABIB*                                         11ط1190118وم             ...

*DOMIN SAMUN MIJIN AURE NAGARI GA MATANDA AKAYIWA SIHIRI DAN KAR SUYI AURE KOKUMA MASU ALJANU* 📖📖📖📖📖📖📖📖📖 Kinemi ma'ulhubbi kidubi alqibla kikaranta suratu *DAHA* complit kitofa aruwan kiwanke kanki daruwan zakisami mijin aure da gaggawa insha allahu

AMFANIN TIRARE GA MA'AURATA

Image
Yayinda damuwa tahaduda rashin kamshin jiki dole sha'awa tanisanci ma'aurata dole adenajin dadin jima'i dole laifuka suyawaita atsakani, dayawa ma'aurata sunkauracewa tirare shiyasa soyayyar asali taimusu bankwana. Kukasance da matsalolin ma'aurata group dan kawomuku bayanan masana akan muhimman cin tirare garayuwar masu a'aure, yadda qamshi ke kawar da duk wata fitina damuwa kiyayya ashaku dajuna azauna lfy. *MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

*ALHIDAYA* ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ *INGANTACCEN HADIN HANA MIJI NEMAN MATA KO FASIQANCI* 📖muntanadi wannan sinadarine dan tsaida fasadi da sharewa y'an uwa mata hawaye akan takaicindasuke ciki . Maganine take yanke yake aiki kawai kitafashi kikama ruwa dashi adaidai lokacinda zakuyi mu'amalar aure indai yakusanci dayardar ubngji aduniya bazai'iya fasiqanciba bazaikara cin amanarki a bayan idonki ba har'aba kada kumantada sunan maganin *ALHIDAYAH* Zaku'iya samunsa a BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO ☎08080678100

*ATTAUFEEQ HERBAL POWDER FOR WOMEN PROBLEM* ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ *Maganine dayake yakar cututtuka kamarhaka: █ciwon mara kafin al'ada █Toshewar mahaifa. █Sanyin mahaifa. █Rikicewar jinin al'ada. █Rashin daukar ciki. █Yawan bari █Wankin mahaifa. █Wankin ciki bayan bari. █Kansar mahaifa. █Rashin zuwan al'ada. █Zubarjini fiye da qima. █Bushewar gaba. █Kara maniyyi. █sanyin mahaifa █Yawan tusar gaba █Zubar farin ruwa. *ana'iya samun wannan magani a*: *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☎08080678100

🗞زيت الرمان🗞 POMEGRANATE OIL 📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖 wannan oil me suna asama sinadarine me matukar amfani arayuwar mata musamman way'anda suka haihu kafin sukoma dakin mijinsu ,dakuma zawarawa dasukakusa yin aure,oil ne dayake hade jikin mace duk irin budewardatayi zaimatsemata gabanta ,masu fama da matsalar bushewar gaba korashinjindadin jima'i ko nemeshi zaishare hawayenku,hakika y'ar uwa gyaranki shine darajarki agurin mijinki. 🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞 DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100

Image
🗞زيت الرمان🗞 POMEGRANATE OIL 📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖 wannan oil me suna asama sinadarine me matukar amfani arayuwar mata musamman way'anda suka haihu kafin sukoma dakin mijinsu ,dakuma zawarawa dasukakusa yin aure,oil ne dayake hade jikin mace duk irin budewardatayi zaimatsemata gabanta ,masu fama da matsalar bushewar gaba korashinjindadin jima'i ko nemeshi zaishare hawayenku,hakika y'ar uwa gyaranki shine darajarki agurin mijinki. 🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞...

LEMU DA ZUMA DAN WANKE FUSKA ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 Kamar dai yanda kuke gani awannan hoton Yi amfani da wannan hanyar dankawarda kurajen fuska kokuma tabo dakawar da baki aduk inda yake ajikinka sau 2 ake maimai tawa asati

YADDA ZA'A MAGANCE MATSALAR WARIN JIKI ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 Warin jiki na daya daga cikin abubuwan da ke janyo tsana a tsakanin jama’a, musamman lokacin zafi, idan aka hada gumi ko aka yi yawo a rana sai warin jiki ya rika tashi. Akan samu warin jiki ne saboda yanayin gari ko an haifi mutum da shi ko kuma ta irin abincin da ake ci. Kamar masu yawan cin tafarnuwa daga sun motsa sai an ji warinta. Don haka ne a yau na kawo miki hanyoyi mafiya sauki da za ki bi don magance warin jikin. · Turare: Yawan fesa turare na jiki ko na hammata ko na tufafi na magance warin jiki. Amma ki sani yawan amfani da turaren jiki da ko na hammata na sanya kuraje fesowa. · Sabulu da ruwa: Hanya mafi inganci wajen magance wannan matsalar ita ce, amfani da tsaftataccen ruwa da sabulu, don yin wanka kamar sau uku a rana, kuma ki dage wajen wanke lungun da ke janyo wari kamar hammata da sauransu. · Wankakken tufafi: Kada ki manta duk yadda mutum ya kai ga wanka idan tufafin da yake sanyawa masu datti ne, to lallai ba zai rabu da wari ba. Don haka ana son ki rika sanya tufafi mai tsabta musamman wanda ake sanyawa a ciki, kamar dan kamfai da rigar mama da sauransu. · Amfani da sinadarin alam: Idan warin jikinki ya kasance mai tsanani ne, to sai ki rika sanya sinadarin alam a ruwan wankanki kafin ki yi wanka, hakan zai magance miki warin jiki. · Zuma: Bayan kin yi wanka za ki zuba kamar cokali daya na zuma a ruwan dumi, sannan ki watsa a jiki, hakan na rage warin jiki. · Shan ruwa: Domin rage warin jiki, za ki iya shan kofin ruwa daya da sassafe kafin ki ci wani abu.. · Amfani da ruwan Rose: Za ki iya diga ruwan rose water a cikin ruwa kafin ki yi wanka, hakan na rage warin jiki da kuma kara wa jikin kamshi. DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO 08080678100

Image
YADDA ZA'A MAGANCE MATSALAR WARIN JIKI ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 Warin jiki na daya daga cikin abubuwan da ke janyo tsana a tsakanin jama’a, musamman lokacin zafi, idan aka hada gumi ko aka yi yawo a rana sai warin jiki ya rika tashi. Akan samu warin jiki ne saboda yanayin gari ko an haifi mutum da shi ko kuma ta irin abincin da ake ci. Kamar masu yawan cin tafarnuwa daga sun motsa sai an ji warinta. Don haka ne a yau na kawo miki hanyoyi mafiya sauki da za ki bi don magance warin jikin. · Turare: Yawan fesa turare na jiki ko na hammata ko na tufafi na magance warin jiki. Amma ki sani yawan amfani da turaren jiki da ko na hammata na sanya kuraje fesowa...

*DAGA YAU KINDENA SAMUN MATSALA DA BREAST* ✍🏻 Dadama wasu nafama darashin ingantaccen sinadarinda baida illa wajen gyara *BREAST* Wasukuma sun jarraba magunguna dadama amma shiru ba natija maikyau. ➡ina amarenda ke daf dashiga dakin aure? ➡ina y'an matanda ke da matsala nakwanciyar *BREAST* ➡ina uwar gda dake da tashayar ko tagama yaye takeneman sinadarin da zaisake ciko da brest dinta daidai da zai burge mai gda. ✍🏻Kunemi ingantaccen sinadarin garin *TAUSI'USSADAR* wanda muka samardashi daga zallar natural herbal,masasu inganta Garkuwarjiki daidaitawa datsaftace jiki tare da gyara fata da cikowar *BREAST* yatsaya tsaf, Munsake ingantashi yanxu dawasu sababbin sinadarai dasuke dada taimakawa garkuwar jiki cikin sauri. Akowane mataki kike zaki'iya amfani dawanannan garin sinadari maisuna *TAUSI'USSADAR* Zaicikamiki burinki kuma yagyara fatarki,domin ayanxu ansake sabuntashi. *tesd and trusted* DAGA BIRNINMAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO ☎08080678100

Image
*DAGA YAU KINDENA SAMUN MATSALA DA BREAST* ✍🏻 Dadama wasu nafama darashin ingantaccen sinadarinda baida illa wajen gyara *BREAST* Wasukuma sun jarraba magunguna dadama amma shiru ba natija maikyau. ➡ina amarenda ke daf dashiga dakin aure? ➡ina y'an matanda ke da matsala nakwanciyar *BREAST* ➡ina uwar gda dake da tashayar ko tagama yaye takeneman sinadarin  da zaisake ciko da brest dinta daidai da zai burge mai gda. ✍🏻Kunemi ingantaccen sinadarin garin *TAUSI'USSADAR* wanda muka samardashi daga zallar natural herbal,masasu inganta        Garkuwarjiki daidaitawa datsaftace jiki tare da gyara fata da cikowar *BREAST* yatsaya tsaf, Munsake ingantashi yanxu dawasu sababbin sinadarai dasuke dada taimakawa garkuwar jiki cikin sauri. Akowane mataki kike zaki'iya amfani dawanannan garin sinadari maisuna *TAUSI'USSADAR* Zaicikamiki burinki kuma yagyara fatarki,domin ayanxu ansake sabuntashi. *te...

*DOMIN SAMUN MIJI NAGARI* 🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷 Duk maiyin wannan addu'ar abayan kowace sallah ubngji zaifitomata damanagarcin miji.Ga addu'oin kamar haka: ◆رب إني لماأنزلت إلي من خير فقير 21. ◆رب لاتذرني فردا وأنت خيرالوارثين 3 ◆وماتوفيقي إلاباالله3 ◆ربنا هب لنا من أزواجنا وذرياتناقرة أعين واجعلنا للمتقين إماما 7 *SANARWA* Akwai ingantaccen sabulun wanka maisuna (SABUNUL JAMAL) sabulune dake da sinadaran da dan'adam zaizama abinkauna acikin jama'a maikwarjini duk inda yashiga baza'a wulakantashiba maza da mata kowa na iya'amfanidashi y'an mata da da matan aure duk yakamata yazama sabulun wankanku domin samun matsayi ga duk wanda kuke hulda atare dasu. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

Image
*DOMIN SAMUN MIJI NAGARI* 🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷 Duk maiyin wannan addu'ar abayan kowace sallah ubngji zaifitomata damanagarcin miji.Ga addu'oin kamar haka: ◆رب إني لماأنزلت إلي من خير فقير 21. ◆رب لاتذرني فردا وأنت خيرالوارثين 3 ◆وماتوفيقي إلاباالله3 ◆ربنا هب لنا من أزواجنا وذرياتناقرة أعي...

*INFECTION WANDA YAFI HADARI GA RAYUWAR MATA*(SYPHILIS) 📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖 *Alamomin wannan cuta* ◆Kurajen lebe ◆Kumburin gaba ◆Kurajen gaba ◆Kaikayin gaba maitsanani ◆Fitar farin ruwa daciwon mara. ◆Jinwani abu yana yawo kamar kiyashi ◆Ciwon kai da zazzabi ◆Fitowar kurajen ako'ina ajikink fuska dasauranjiki *Hanyoyin daukar wannan cuta* ◆Anakamuwa da'ita tahanyar jima'i namijima zai'iya dauka idan yasadu da mai matsalar kuma shima zai'iya sawa wata. ◆Anakuma daukarsa tahanyar karin jini. ◆Ana daukarsa a bandaki marar tsafta. *NOTE* wannan cuta tanada naci sosai tana'iya shafe shekara 30 tana yado acikin jikin dan'adam daga mataki zuwa wani matakin,tana hanajindadin auratayya harmada hana zaunawar ciki. Tanasa ciwon zuciya Raunin ido Tana taba kwakwalawa Tana karya garkuwar jiki *IN ZA'A NEMI MAGANI ANEMA AGURIN MASANA KWARARRU* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

Image
*INFECTION WANDA YAFI HADARI GA RAYUWAR MATA*(SYPHILIS) 📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖 *Alamomin wannan cuta* ◆Kurajen lebe ◆Kumburin gaba ◆Kurajen gaba ◆Kaikayin gaba maitsanani ◆Fitar farin ruwa daciwon mara. ◆Jinwani abu yana yawo kamar kiyashi ◆Ciwon kai da zazzabi ◆Fitowar kurajen ako'ina ajikink fuska dasauranjiki *Hanyoyin daukar wannan cuta* ◆Anakamuwa da'ita tahanyar jima'i namijima zai'iya dauka idan yasadu da mai matsalar kuma shima zai'iya sawa  wata. ◆Anakuma daukarsa tahanyar karin jini. ◆Ana daukarsa a bandaki marar tsafta. *NOTE* wannan cuta tanada naci sosai tana'iya shafe shekara 30 tana yado acikin jikin dan'adam daga mataki zuwa wani matakin,tana hanajindadin auratayya harmada hana zaunawar ciki. Tanasa ciwon zuciya Raunin ido Tana taba kwakwalawa Tana karya garkuwar jiki *IN ZA'A NEMI MAGANI ANEMA AGURIN MASANA KWA...

*CIWON SANYI MAIKAMADA DUSAR KANKARA*YEAST INFECTION 📖📖📖📖📖📖📖📖📖 *ALAMOMINSA*SIGN AND SYMPTOMS 🖊jinkaikayi koganin kuqgaje a'al'aurarki. 🖊Gaban mace yayi jajur kokuma kumburi. 🖊jinzafi lokacin saduwa 🖊jin zafi agabank kamar ansamiki barkono 🖊warin gaba irin na rubabbiyar albasa. 🖊jin zafi kamar ankunnamiki wuta bayan gama mu'amalar aure. 🖊yanahana samun ciki ko mace tadinga bari. *RIGA KAFI* prevention 🔷duk pant dinda aka cire kar'asake sakawa sai anwankeshi. 🔷nisantar wando ko pant mai matse jiki. 🔷aguji kama ruwa da ruwan sanyi ko kuma ruwa mai kuna. *IDAN ZA'ANEMI MAGANINSA ANEMI KWARARRUN MASANA DAN KADA GURIN NEMAN GIRA ARASA IDO*🖊🖊🖊🖊🖊🖊🖊🖊 *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

Image
*CIWON SANYI MAIKAMADA DUSAR KANKARA*YEAST INFECTION 📖📖📖📖📖📖📖📖📖 *ALAMOMINSA*SIGN AND SYMPTOMS 🖊jinkaikayi koganin kuqgaje a'al'aurarki. 🖊Gaban mace yayi jajur kokuma kumburi. 🖊jinzafi lokacin saduwa 🖊jin zafi agabank kamar ansamiki barkono 🖊warin gaba irin na rubabbiyar albasa. 🖊jin zafi kamar ankunnamiki wuta bayan gama mu'amalar aure. 🖊yanahana samun ciki ko mace tadinga bari. *RIGA KAFI* prevention 🔷duk pant dinda aka cire kar'asake sakawa sai anwankeshi. 🔷nisantar wando ko pant mai matse jiki. 🔷aguji kama ruwa da ruwan sanyi ko kuma ruwa mai kuna. *IDAN ZA'ANEMI MAGANINSA ANEMI KWARARRUN MASANA DAN KADA GURIN NEMAN GIRA ARASA IDO*🖊🖊🖊🖊🖊🖊🖊&#...

*AMINTATTUN HANYOYIN MAGANCE BUDEWARGABA* 🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷 Muna magana akan budewar gaba naciki bana waje ba. Wanda yawan hahuwa ko yawan bari ke kawoshi. Kokuma saukowar mahaifa. Wanda hakan kesa mace tadena jindadin jima'i sbd tabude sosai, to gan hanyoyi daza'abi dan warkarda wannan matsala. *1* kitafasa bawon rumman kitace kizuba aroba akullum zaki kwanta kiy insert daruwan.kuma duk sadda za'aje gurin maigda ayi insert kafin minti 30 dafara mu'amala. Duk matardake haka bazatadinga haduwada matsalar budewar gaba b kuma zatadinga gamsuwa kuma tagamsar. *2* *ararrabi *Bagaruwar kasa *Garin kwallon mangwaro *Sabara *garin ballud Duk matar da tahada garin way'annan sinadarai tanasha atea karamin cokali safe dayamma kuma tana insert da tafasashen ruwan to zatayi bankwanada *budewar gaba *tusargaba *saukowar mahaifa *akullum zatajita atsuke *3* Kisani aduk sadda zaki kwanta indai zakiy insert da oil na kurkur matsalolin budewar gaba zakiy bankwanadasu kuma cuta bazatasami sukunin kamaki b. 📝ga way'anda dake bukatar agajin gaggawa akan wannan matsala domin abasu magunguna nahakika da ba side effect saiku tutubemu. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

Image
*AMINTATTUN HANYOYIN  MAGANCE BUDEWARGABA* 🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷 Muna magana akan budewar gaba naciki bana waje ba. Wanda yawan hahuwa ko yawan bari ke kawoshi. Kokuma saukowar mahaifa. Wanda hakan kesa mace tadena jindadin jima'i sbd tabude sosai, to gan hanyoyi daza'abi dan warkarda wannan matsala. *1* kitafasa bawon rumman kitace kizuba aroba akullum zaki kwanta kiy insert daruwan.kuma duk sadda za'aje gurin maigda ayi insert kafin minti 30 dafara mu'amala. Duk matardake haka bazatadinga haduwada matsalar budewar gaba b kuma zatadinga gamsuwa kuma tagamsar. *2* *ararrabi *Bagaruwar kasa *Garin kwallon mangwaro *Sabara *garin ballud Duk matar da tahada garin way'annan sinadarai tanasha atea karamin cokali safe dayamma kuma tana insert da tafasashen ruwan to zatayi bankwanada *budewar gaba *tusargaba *saukowar mahaifa *akullum zatajita atsuke *3* Kisan...

*CIWON SANYI MAIKAMADA DUSAR KANKARA*YEAST INFECTION 📖📖📖📖📖📖📖📖📖 *ALAMOMINSA*SIGN AND SYMPTOMS 🖊jinkaikayi koganin kuqgaje a'al'aurarki. 🖊Gaban mace yayi jajur kokuma kumburi. 🖊jinzafi lokacin saduwa 🖊jin zafi agabank kamar ansamiki barkono 🖊warin gaba irin na rubabbiyar albasa. 🖊jin zafi kamar ankunnamiki wuta bayan gama mu'amalar aure. 🖊yanahana samun ciki ko mace tadinga bari. *RIGA KAFI* prevention 🔷duk pant dinda aka cire kar'asake sakawa sai anwankeshi. 🔷nisantar wando ko pant mai matse jiki. 🔷aguji kama ruwa da ruwan sanyi ko kuma ruwa mai kuna. *IDAN ZA'ANEMI MAGANINSA ANEMI KWARARRUN MASANA DAN KADA GURIN NEMAN GIRA ARASA IDO*🖊🖊🖊🖊🖊🖊🖊🖊 *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

Image
*CIWON SANYI MAIKAMADA DUSAR KANKARA*YEAST INFECTION 📖📖📖📖📖📖📖📖📖 *ALAMOMINSA*SIGN AND SYMPTOMS 🖊jinkaikayi koganin kuqgaje a'al'aurarki. 🖊Gaban mace yayi jajur kokuma kumburi. 🖊jinzafi lokacin saduwa 🖊jin zafi agabank kamar ansamiki barkono 🖊warin gaba irin na rubabbiyar albasa. 🖊jin zafi kamar ankunnamiki wuta bayan gama mu'amalar aure. 🖊yanahana samun ciki ko mace tadinga bari. *RIGA KAFI* prevention 🔷duk pant dinda aka cire kar'asake sakawa sai anwankeshi. 🔷nisantar wando ko pant mai matse jiki. 🔷aguji kama ruwa da ruwan sanyi ko kuma ruwa mai kuna. *IDAN ZA'ANEMI MAGANINSA ANEMI KWARARRUN MASANA DAN KADA GURIN NEMAN GIRA ARASA IDO*🖊🖊🖊🖊🖊🖊🖊&#...

*DOMIN SAMUN MIJI GA WAY'ANDA BASUDA SHI* ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ 📖aduk sadda zaki kwanta bacci kikaranta suratushshamsi daniyyar ubngji yafitomiki da miji nagari, wannan sirrine sahihi. ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ *IDANKUMA ALJANU KO SIHIRINE YAHANAKI AURE* 📖nemi tiraren *zawalul'ukus* kikarantamasa falaqi danasi kafa 7 yasin kafa daya kitofamasa saikidinga hayakidashi kafin sallar magriba kwana tara,duk abinda yahanaki aure zaiwarware zaki sami sukuni da'izinin allah. ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ *IDAN ZAMAN MA'AURATA YAKI DADI KULLUN FITINA DA TASHIN HANKALI* 📖musamman in ana tinanin wasu makiyane suka hana auren zama lfy kokuma ma anrasa daga'ina wannan matsalar take to anemi *Zawalul'ukus* atofamasa A'auzubillahi minashshaidanirrajeem Bismillahirrahamanirraheem Kafa 7 Suratu *DAHA* kafa daya Suratul fathi kafadaya Suratuljinni kafa daya To daganan sai adinga tirara ko'ina agdan datiraren kafin sallar magriba tsawon sati daya To duk matsalardake tsakaninku zata gushe in ma wani makircine ko sihiri zaiwarware da'izinin ubangji. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* 📞08080678100

Image
*DOMIN SAMUN MIJI GA WAY'ANDA BASUDA SHI* ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ 📖aduk sadda zaki kwanta bacci kikaranta suratushshamsi daniyyar  ubngji yafitomiki da miji nagari, wannan sirrine sahihi. ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ *IDANKUMA ALJANU KO SIHIRINE YAHANAKI AURE* 📖nemi tiraren *zawalul'ukus* kikarantamasa falaqi danasi kafa 7 yasin kafa daya kitofamasa saikidinga hayakidashi kafin sallar magriba kwana tara,duk abinda yahanaki aure zaiwarware zaki sami sukuni da'izinin allah. ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ *IDAN ZAMAN MA'AURATA YAKI DADI KULLUN FITINA DA TASHIN HANKALI* 📖musamman in ana tinanin wasu makiyane suka hana auren zama lfy kokuma ma anrasa daga'ina wannan matsalar take to anemi *Zawalul'ukus* atofamas...

*WANDA DAMUWA DA BAKINCIKI KE DAMUNSA* 📝📝📝📝📝📝📝📝📝 Kafin yakwanta bacci yayi sallah raka'a 2 yayi istigfari da salati sannan yakaranta mannan ayar kafa 101 kwana uku ajere (وأفوض أمري إلي الله إن الله بصير بالعباد) ●●●●●●●●●●●●●●●●●●●● *WANDA TSANANIN SHA'AWA DA SABON ALLAH SUKE DAMUNSA* ••••••••••••••••••••••••••••••••• Maifama da irin wannan matsala namiji ko mace yalizimci karanta wannan addu'a duk bayan sallar farilla sau 18 (ياحي ياقيوم برحمتك أستغيث أصلح لي شأني كله ولاتكلني إلي نفسي طرفةعين) ●●●●●●●●●●●●●●●●●●●● 📖maifamada miyagun mafarkai 📖Domin neman dacewa adunia da lahira 📖Domin samun wani aiki da'ake nema 📖Domin kariya daga sharrin masu hasada 📖Domin kawaitarda bakunan masu miyagun magana akank 📖Domin warware matsalolinda ke nisanta mutum da cimma burinsa 📖Domin magance matsalar rashin son karatu 📖Domin daidaita tsakanin masoya 📖Domin nisantardakank ga wanda bak son alakadash 📖Domin tantance makaryaci ko munafiki *DASAURAN MATSALOLI NARAYUWA KUKASANCE DA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP DAN SAMUN MUHIMMAN ABUBUWA DARAYUWA KE BUKATA ☎08080678100

Image
*WANDA DAMUWA DA BAKINCIKI KE DAMUNSA* 📝📝📝📝📝📝📝📝📝 Kafin yakwanta bacci yayi sallah raka'a 2 yayi istigfari da salati sannan yakaranta mannan ayar kafa 101 kwana uku ajere (وأفوض أمري إلي الله إن الله بصير بالعباد) ●●●●●●●●●●●●●●●●●●●● *WANDA TSANANIN SHA'AWA DA SABON ALLAH SUKE DAMUNSA* ••••••••••••••••••••••••••••••••• Maifama da irin wannan matsala namiji ko mace yalizimci karanta wannan addu'a duk bay...

*HANYOYIN RAGE GIRMAN HANCI TAREDA DAIDAITA TSAYINSA* 👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻 ◆Anemi manhulba orignal ahada castor oil orignal idan suka kwana sai abi gurarenda akeso surage girma ahanci ashafa bayan awa 2 awanke dasabulu haka za'ayi tsawon sati 2. ◆Haka kuma anahada colose up da khaltuffa dagarincitta akwaba ashafa aduk guraren da'akeso grurage girma ahanci ko afuska idn yabushe awanke da ruwan sanyi. DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP ☎08080678100

*MATSALOLINDA DAKE HANA HANA DAUKAR CIKI* 🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰 *BANGAREN MAZA* ◆Manyan matsaloli najiki ◆Kumburin y'ay'an marena. ◆Rashin ingantattun sinadarai a maniyyi. ◆Ciwon suga ◆Ciwon baya ◆Raunin mazakuta ◆Namiji yadinga jin zafi yayinda yake jima'i. ◆Saurin inzali. ◆Matsaloli na kwakwalwa. ◆Yawan amfanida magungunan cancer. ◆Shan wasu daga magungunan ulcer ◆Zama a masana'antar da'akehada chamical ko guri mai tsananin zafi. ◆Dadewa sosai azaune. ◆Yawan dora computer akan cinya ◆Shan kayan maye. ◆Daukar damuwa akodayaushe. ◆Matsananciyar qiba. ◆Zafin marena *YANADA KYAU DUK MA'AURATANDA SUKA WUCE SHEKARA DAYA BASU SAMI HAIHUWABA SUJE ASIBITI DAN TANTANCE LAFIYARSU AGANO INDA MATSALAR TAKE DAN ADORASU AHANYARDA TADACE* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100 [11/7, 10:46 AM] zee/Al'ameen😘: *ALAMOMIN RASHIN HAIHUWA GA MASU ALJANU KO GA WAY'ANDA AKAYIWA SIHIRI DAN KAR SUHAIHU* 📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚 ◆Mafarkin macizai da kunamu ◆Yawan miyagun mafarkai aduk sadda ciki yashiga. ◆Yawan tari maitsanani musamman alokacin al'ada. ◆Matsanancin ciwonciki marar dalili. ◆Ciwon baya har'izuwa cikin kwankwaso. ◆Yawan zubarjini ba misali asadda kike da juna 2. ◆Yawan bari batare da wasu alamomin cuta da likitoci zasu ganowa ba. ◆Mutuwar jinjiri aciki. ◆Mugun mafarki dazaisa atashi da ciwon mara. ◆Mutuwar kwayoyin halittar matar tayadda sam ma baxata'iya daukar ciki ba. ◆Yawan zubowar rowa daga mahaifa wanda ke'iya haifarda infection. ◆Bushewar gaba. ◆Son kadaici darashin jima'i ◆Gudun jima'i akoda yaushe. ◆Rikicewar al'ada tahanyar rashindaukewar jini. ◆yawan jin motsi a mahaifa. ◆Yawan jin ciwo daga wannan gaba zuwa wata. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

Image
*MATSALOLINDA DAKE HANA HANA DAUKAR CIKI* 🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰 *BANGAREN MAZA* ◆Manyan matsaloli najiki ◆Kumburin y'ay'an marena. ◆Rashin ingantattun sinadarai a maniyyi. ◆Ciwon suga ◆Ciwon baya ◆Raunin mazakuta ◆Namiji yadinga jin zafi yayinda yake jima'i. ◆Saurin inzali. ◆Matsaloli na kwakwalwa. ◆Yawan amfanida magungunan cancer. ◆Shan wasu daga magungunan ulcer ◆Zama a masana'antar da'akehada chamical ko guri mai tsananin zafi. ◆Dadewa sosai azaune. ◆Yawan dora computer akan cinya ◆Shan kayan maye. ◆Daukar damuwa akodayaushe. ◆Matsananciyar qiba. ◆Zafin marena *YANADA KYAU DUK MA'AURATANDA SUKA WUCE SHEKARA DAYA BASU SAMI HAIHUWABA SUJE ASIBITI DAN TANTANCE LAFIYARSU AGANO INDA MATSALAR TAKE DAN ADORASU AHANYARDA TADACE* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100 *ALAMOMIN RASHIN HAIHUWA GA ...

*AMFANIN MAN KUR KUR*(زيت الكركم) 🍿🍿🍿🍿🍿🍿🍿🍿🍿🍿🍿 ◆Magance ulcer. ◆tsaftace jini. ◆ciwon gabobi. ◆cire kurajen fuska. ◆wanke kwakwalwa. ◆Yana hana matsalolinda family planing ke haddasawa. ◆yana hana zafinjiki ◆yanagyara gashi. ◆yanagyara fata sosai musamman lalacewar fuska. ◆yana wanke ciki. ◆yana kashe tsutsar ciki. ◆Yana cire sport ◆yanarage tumbi. *KADA MASUCIKI SUYAWAITA SHANSA SBD YANA WANKE CIKI* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

*GYARA JIKINMU AYAU DA GOBE* ◆Yawan shafawa gira vaseline yanakaramata yawa. ◆Gogawa baki man zaitun alokacin bacci yana magance matsalar warin baki. ◆idan kinaso humrarki takara qamshi to kisakata fridge. ◆goga kankara afuska nadada taimakawa wajen gyaruwar fuska. ◆wanke fuska daruwan shinkafa nadada taimakawa wajen kashe kuraje da lafiyar fuska. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

KIDENA ZARGIN KANKI

Image
lalacewar da mafiyawan samari sukayi shike jawo wasu y'anmatan sudinga tinanin ko sunada iska? ko sihirine dasu? baduk saurayine zaizo gareki daniyyar aure ba wanikuma ko yazo daniyyar auren idan yahango wata zai gujeki, y'ar uwa kada kidorawa kanki iska ko sihiri kiyi tinani watakil samarin nakine na'iska. 📝dayawa wasu matan natinanin ko shiga tsakaninsu da mazajensu akayi? waiko asiri akai musu? yadena kuladake shawaradake zaman hira dake hmm kafin kidorawa wasu zargin kingama tantance hadamar mijinki akan mata? wace qima yake ganinki da'ita tunda farko? Masana suna cewa ana'iya gane soyayyar gaskia bayan gama jima'i  kinkuwa lura dayadda yake damuwadake bayangama jima'i? *ALLAH YASA MUDACE* DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROAUP 📞08080678100