*AMINTATTUN HANYOYIN MAGANCE BUDEWARGABA* 🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷 Muna magana akan budewar gaba naciki bana waje ba. Wanda yawan hahuwa ko yawan bari ke kawoshi. Kokuma saukowar mahaifa. Wanda hakan kesa mace tadena jindadin jima'i sbd tabude sosai, to gan hanyoyi daza'abi dan warkarda wannan matsala. *1* kitafasa bawon rumman kitace kizuba aroba akullum zaki kwanta kiy insert daruwan.kuma duk sadda za'aje gurin maigda ayi insert kafin minti 30 dafara mu'amala. Duk matardake haka bazatadinga haduwada matsalar budewar gaba b kuma zatadinga gamsuwa kuma tagamsar. *2* *ararrabi *Bagaruwar kasa *Garin kwallon mangwaro *Sabara *garin ballud Duk matar da tahada garin way'annan sinadarai tanasha atea karamin cokali safe dayamma kuma tana insert da tafasashen ruwan to zatayi bankwanada *budewar gaba *tusargaba *saukowar mahaifa *akullum zatajita atsuke *3* Kisani aduk sadda zaki kwanta indai zakiy insert da oil na kurkur matsalolin budewar gaba zakiy bankwanadasu kuma cuta bazatasami sukunin kamaki b. 📝ga way'anda dake bukatar agajin gaggawa akan wannan matsala domin abasu magunguna nahakika da ba side effect saiku tutubemu. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100
*AMINTATTUN HANYOYIN MAGANCE BUDEWARGABA*
🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷🔷
Muna magana akan budewar gaba naciki bana waje ba.
Wanda yawan hahuwa ko yawan bari ke kawoshi.
Kokuma saukowar mahaifa.
Wanda hakan kesa mace tadena jindadin jima'i sbd tabude sosai, to gan hanyoyi daza'abi dan warkarda wannan matsala.
*1* kitafasa bawon rumman kitace kizuba aroba akullum zaki kwanta kiy insert daruwan.kuma duk sadda za'aje gurin maigda ayi insert kafin minti 30 dafara mu'amala. Duk matardake haka bazatadinga haduwada matsalar budewar gaba b kuma zatadinga gamsuwa kuma tagamsar.
*2*
*ararrabi
*Bagaruwar kasa
*Garin kwallon mangwaro
*Sabara
*garin ballud
Duk matar da tahada garin way'annan sinadarai tanasha atea karamin cokali safe dayamma kuma tana insert da tafasashen ruwan to zatayi bankwanada
*budewar gaba
*tusargaba
*saukowar mahaifa
*akullum zatajita atsuke
*3*
Kisani aduk sadda zaki kwanta indai zakiy insert da oil na kurkur matsalolin budewar gaba zakiy bankwanadasu kuma cuta bazatasami sukunin kamaki b.
📝ga way'anda dake bukatar agajin gaggawa akan wannan matsala domin abasu magunguna nahakika da ba side effect saiku tutubemu.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment