*MATSALOLINDA DAKE HANA HANA DAUKAR CIKI* 🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰 *BANGAREN MAZA* ◆Manyan matsaloli najiki ◆Kumburin y'ay'an marena. ◆Rashin ingantattun sinadarai a maniyyi. ◆Ciwon suga ◆Ciwon baya ◆Raunin mazakuta ◆Namiji yadinga jin zafi yayinda yake jima'i. ◆Saurin inzali. ◆Matsaloli na kwakwalwa. ◆Yawan amfanida magungunan cancer. ◆Shan wasu daga magungunan ulcer ◆Zama a masana'antar da'akehada chamical ko guri mai tsananin zafi. ◆Dadewa sosai azaune. ◆Yawan dora computer akan cinya ◆Shan kayan maye. ◆Daukar damuwa akodayaushe. ◆Matsananciyar qiba. ◆Zafin marena *YANADA KYAU DUK MA'AURATANDA SUKA WUCE SHEKARA DAYA BASU SAMI HAIHUWABA SUJE ASIBITI DAN TANTANCE LAFIYARSU AGANO INDA MATSALAR TAKE DAN ADORASU AHANYARDA TADACE* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100 [11/7, 10:46 AM] zee/Al'ameen😘: *ALAMOMIN RASHIN HAIHUWA GA MASU ALJANU KO GA WAY'ANDA AKAYIWA SIHIRI DAN KAR SUHAIHU* 📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚 ◆Mafarkin macizai da kunamu ◆Yawan miyagun mafarkai aduk sadda ciki yashiga. ◆Yawan tari maitsanani musamman alokacin al'ada. ◆Matsanancin ciwonciki marar dalili. ◆Ciwon baya har'izuwa cikin kwankwaso. ◆Yawan zubarjini ba misali asadda kike da juna 2. ◆Yawan bari batare da wasu alamomin cuta da likitoci zasu ganowa ba. ◆Mutuwar jinjiri aciki. ◆Mugun mafarki dazaisa atashi da ciwon mara. ◆Mutuwar kwayoyin halittar matar tayadda sam ma baxata'iya daukar ciki ba. ◆Yawan zubowar rowa daga mahaifa wanda ke'iya haifarda infection. ◆Bushewar gaba. ◆Son kadaici darashin jima'i ◆Gudun jima'i akoda yaushe. ◆Rikicewar al'ada tahanyar rashindaukewar jini. ◆yawan jin motsi a mahaifa. ◆Yawan jin ciwo daga wannan gaba zuwa wata. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100
*MATSALOLINDA DAKE HANA HANA DAUKAR CIKI*
🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
*BANGAREN MAZA*
◆Manyan matsaloli najiki
◆Kumburin y'ay'an marena.
◆Rashin ingantattun sinadarai a maniyyi.
◆Ciwon suga
◆Ciwon baya
◆Raunin mazakuta
◆Namiji yadinga jin zafi yayinda yake jima'i.
◆Saurin inzali.
◆Matsaloli na kwakwalwa.
◆Yawan amfanida magungunan cancer.
◆Shan wasu daga magungunan ulcer
◆Zama a masana'antar da'akehada chamical ko guri mai tsananin zafi.
◆Dadewa sosai azaune.
◆Yawan dora computer akan cinya
◆Shan kayan maye.
◆Daukar damuwa akodayaushe.
◆Matsananciyar qiba.
◆Zafin marena
*YANADA KYAU DUK MA'AURATANDA SUKA WUCE SHEKARA DAYA BASU SAMI HAIHUWABA SUJE ASIBITI DAN TANTANCE LAFIYARSU AGANO INDA MATSALAR TAKE DAN ADORASU AHANYARDA TADACE*
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
*ALAMOMIN RASHIN HAIHUWA GA MASU ALJANU KO GA WAY'ANDA AKAYIWA SIHIRI DAN KAR SUHAIHU*
📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚
◆Mafarkin macizai da kunamu
◆Yawan miyagun mafarkai aduk sadda ciki yashiga.
◆Yawan tari maitsanani musamman alokacin al'ada.
◆Matsanancin ciwonciki marar dalili.
◆Ciwon baya har'izuwa cikin kwankwaso.
◆Yawan zubarjini ba misali asadda kike da juna 2.
◆Yawan bari batare da wasu alamomin cuta da likitoci zasu ganowa ba.
◆Mutuwar jinjiri aciki.
◆Mugun mafarki dazaisa atashi da ciwon mara.
◆Mutuwar kwayoyin halittar matar tayadda sam ma baxata'iya daukar ciki ba.
◆Yawan zubowar rowa daga mahaifa wanda ke'iya haifarda infection.
◆Bushewar gaba.
◆Son kadaici darashin jima'i
◆Gudun jima'i akoda yaushe.
◆Rikicewar al'ada tahanyar rashindaukewar jini.
◆yawan jin motsi a mahaifa.
◆Yawan jin ciwo daga wannan gaba zuwa wata.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment