KIDENA ZARGIN KANKI
lalacewar da mafiyawan samari sukayi shike jawo wasu y'anmatan sudinga tinanin ko sunada iska? ko sihirine dasu? baduk saurayine zaizo gareki daniyyar aure ba wanikuma ko yazo daniyyar auren idan yahango wata zai gujeki, y'ar uwa kada kidorawa kanki iska ko sihiri kiyi tinani watakil samarin nakine na'iska.
📝dayawa wasu matan natinanin ko shiga tsakaninsu da mazajensu akayi? waiko asiri akai musu? yadena kuladake shawaradake zaman hira dake hmm kafin kidorawa wasu zargin kingama tantance hadamar mijinki akan mata? wace qima yake ganinki da'ita tunda farko?
Masana suna cewa ana'iya gane soyayyar gaskia bayan gama jima'i kinkuwa lura dayadda yake damuwadake bayangama jima'i?
*ALLAH YASA MUDACE*
DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROAUP
📞08080678100
Comments
Post a Comment