*INFECTION WANDA YAFI HADARI GA RAYUWAR MATA*(SYPHILIS) ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ *Alamomin wannan cuta* ◆Kurajen lebe ◆Kumburin gaba ◆Kurajen gaba ◆Kaikayin gaba maitsanani ◆Fitar farin ruwa daciwon mara. ◆Jinwani abu yana yawo kamar kiyashi ◆Ciwon kai da zazzabi ◆Fitowar kurajen ako'ina ajikink fuska dasauranjiki *Hanyoyin daukar wannan cuta* ◆Anakamuwa da'ita tahanyar jima'i namijima zai'iya dauka idan yasadu da mai matsalar kuma shima zai'iya sawa wata. ◆Anakuma daukarsa tahanyar karin jini. ◆Ana daukarsa a bandaki marar tsafta. *NOTE* wannan cuta tanada naci sosai tana'iya shafe shekara 30 tana yado acikin jikin dan'adam daga mataki zuwa wani matakin,tana hanajindadin auratayya harmada hana zaunawar ciki. Tanasa ciwon zuciya Raunin ido Tana taba kwakwalawa Tana karya garkuwar jiki *IN ZA'A NEMI MAGANI ANEMA AGURIN MASANA KWARARRU* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100
*INFECTION WANDA YAFI HADARI GA RAYUWAR MATA*(SYPHILIS)
📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖
*Alamomin wannan cuta*
◆Kurajen lebe
◆Kumburin gaba
◆Kurajen gaba
◆Kaikayin gaba maitsanani
◆Fitar farin ruwa daciwon mara.
◆Jinwani abu yana yawo kamar kiyashi
◆Ciwon kai da zazzabi
◆Fitowar kurajen ako'ina ajikink fuska dasauranjiki
*Hanyoyin daukar wannan cuta*
◆Anakamuwa da'ita tahanyar jima'i namijima zai'iya dauka idan yasadu da mai matsalar kuma shima zai'iya sawa wata.
◆Anakuma daukarsa tahanyar karin jini.
◆Ana daukarsa a bandaki marar tsafta.
*NOTE*
wannan cuta tanada naci sosai tana'iya shafe shekara 30 tana yado acikin jikin dan'adam daga mataki zuwa wani matakin,tana hanajindadin auratayya harmada hana zaunawar ciki.
Tanasa ciwon zuciya
Raunin ido
Tana taba kwakwalawa
Tana karya garkuwar jiki
*IN ZA'A NEMI MAGANI ANEMA AGURIN MASANA KWARARRU*
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment