*GYARA JIKINMU AYAU DA GOBE* ◆Yawan shafawa gira vaseline yanakaramata yawa. ◆Gogawa baki man zaitun alokacin bacci yana magance matsalar warin baki. ◆idan kinaso humrarki takara qamshi to kisakata fridge. ◆goga kankara afuska nadada taimakawa wajen gyaruwar fuska. ◆wanke fuska daruwan shinkafa nadada taimakawa wajen kashe kuraje da lafiyar fuska. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100
*GYARA JIKINMU AYAU DA GOBE*
◆Yawan shafawa gira vaseline yanakaramata yawa.
◆Gogawa baki man zaitun alokacin bacci yana magance matsalar warin baki.
◆idan kinaso humrarki takara qamshi to kisakata fridge.
◆goga kankara afuska nadada taimakawa wajen gyaruwar fuska.
◆wanke fuska daruwan shinkafa nadada taimakawa wajen kashe kuraje da lafiyar fuska.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
I want to join ur whatsapp gruop my no 08030852923
ReplyDeleteO also want to join your whatsapp group chat add my number please
ReplyDelete07036165040
Tnx.