*CIWON SANYI MAIKAMADA DUSAR KANKARA*YEAST INFECTION ๐๐๐๐๐๐๐๐๐ *ALAMOMINSA*SIGN AND SYMPTOMS ๐jinkaikayi koganin kuqgaje a'al'aurarki. ๐Gaban mace yayi jajur kokuma kumburi. ๐jinzafi lokacin saduwa ๐jin zafi agabank kamar ansamiki barkono ๐warin gaba irin na rubabbiyar albasa. ๐jin zafi kamar ankunnamiki wuta bayan gama mu'amalar aure. ๐yanahana samun ciki ko mace tadinga bari. *RIGA KAFI* prevention ๐ทduk pant dinda aka cire kar'asake sakawa sai anwankeshi. ๐ทnisantar wando ko pant mai matse jiki. ๐ทaguji kama ruwa da ruwan sanyi ko kuma ruwa mai kuna. *IDAN ZA'ANEMI MAGANINSA ANEMI KWARARRUN MASANA DAN KADA GURIN NEMAN GIRA ARASA IDO*๐๐๐๐๐๐๐๐ *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100
*CIWON SANYI MAIKAMADA DUSAR KANKARA*YEAST INFECTION
📖📖📖📖📖📖📖📖📖
*ALAMOMINSA*SIGN AND SYMPTOMS
🖊jinkaikayi koganin kuqgaje a'al'aurarki.
🖊Gaban mace yayi jajur kokuma kumburi.
🖊jinzafi lokacin saduwa
🖊jin zafi agabank kamar ansamiki barkono
🖊warin gaba irin na rubabbiyar albasa.
🖊jin zafi kamar ankunnamiki wuta bayan gama mu'amalar aure.
🖊yanahana samun ciki ko mace tadinga bari.
*RIGA KAFI* prevention
🔷duk pant dinda aka cire kar'asake sakawa sai anwankeshi.
🔷nisantar wando ko pant mai matse jiki.
🔷aguji kama ruwa da ruwan sanyi ko kuma ruwa mai kuna.
*IDAN ZA'ANEMI MAGANINSA ANEMI KWARARRUN MASANA DAN KADA GURIN NEMAN GIRA ARASA IDO*🖊🖊🖊🖊🖊🖊🖊🖊
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment