Posts

NAQUDA CIKIN SAUKI

Image
*NAKUDA CIKIN SAUKI BATAREDA SHIGA GARARIBA* 🀰🏻🀰🏻🀰🏻🀰🏻🀰🏻🀰🏻🀰🏻🀰🏻🀰🏻🀰🏻🀰🏻 Duk matarda ke fita hayyacinta kafintahaihu kokuma sai anyimata kari take haihuwa to ga mafita dayardar ubangji. ★MARAMIYYA* Dazarar cikinki yashiga wata na bakwai nemi wannan ganye kifara tea dashi sau daya arana yana karfafa mahaifa kuma yabaki cikakkiyar damarda zakihaihu dakanki batare da doguwar nakuda ba. ★*GANYEN ZAITUN* kitankadeshi kihada da ingantacciyar zuma kidinga sha cokali 2 dasafe 2 da yamma idan cikinki yakai 7 month. ★*GIRFA DA ALBABUNAJ* anahadasu atafasa asa zuma asha sunataimakawa matuka wajen hana doguwar nakuda da magance laulayi. *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDCINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☏08080678100

AMFANIN GANYEN RAIHAN

Image
*AMFANIN GANYEN RAIHAN* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ πŸ”ΈIdan aka kwaba garin raihan da rose water akashafa ahammata zata dena wari . πŸ”ΈMan raihan namagance zubewar gashi kuma yanakarawa gashi tsawo. πŸ”ΈIdan aka tafasa raihan akatace sai awanke kai daruwan yanakarawa gashi baki dakuma sheki. πŸ”ΈYana hana tashin zuciya idan akayi shayinsa. πŸ”Έkuma yana magance ciwon zuciya πŸ”Έyana magance tari da matsalolin athma πŸ”Έtana magance ciwon suga πŸ”Έtana magance yawan gajiya dauke damuwa. πŸ”Έyanada tasiri ga mata musamman magance matsalolin haila. πŸ”Έtana wanke kwakwalwa. πŸ”Έshayinta na magance warinbaki πŸ”ΈTana saurin warakarda ciwo ajikin mutum *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

SIRRINDA NAMIJI BAZAI'IYA RABUWADAKE BA

Image
*SINADARINDA NAMIJI BAZAI'IYA RABUWADAKE BA* πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“– wannan magani maisuna *NAJMAH* sinadarine da yatattaro mafiyawan duk wata bishiya ko ciyawa da ubngji ya'ajiye sirrin soyayya acikinta munhada acikinta sinadarai nagida danawaje domin samun cikar abinda akenema. ♦Idan budurwace ke kikasakawa masoyinki a abinci to rabuwarku saidai mutuwa da'izinin allah. ♦Haka idan ke uwar gida ce to maganar saki dai dayardar ubngji kinyiwa kanki riga kafi. ♦Namiji zaiji tausayinki akodayaushe. ♦Namiji bazaififita wata akanki b ♦Namiji aduk inda yake zaidinga neman shawararki da ra'ayinki. ♦Namiji bazaidinga munafuntarki b ♦Namiji zaibi ra'ayinki da umarninki. πŸ“š idankinsami wannan garin magani maisuna *NAJMAH* dole saikin nemi zuciyar zakara guda uku kishanya subushe kidakasu da maganin ki'ajiye duk safiya kinatashi daga bacci kibude maganin kitofa *YA WADUDU* kafa 7 tsawon sati daya sannan kifara amfanida maganin duk wanda kika barbadawa maganin nan a'abin...

AMFANIN SHAN RUWAN KARFENDA AKA KONA

Image
AMFANIN SHAN RUWANDA AKA JEFA KARFE MAI ZAFI ACIKINSA ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 Ω‚Ψ§Ω„ ΨͺΨΉΨ§Ω„ΩŠ(ΩˆΨ£Ω†Ψ²Ω„Ω†Ψ§Ψ§Ω„Ψ­Ψ―ΩŠΨ― ΩΩŠΩ‡ Ψ¨Ψ£Ψ³ شديد ΩˆΩ…Ω†Ψ§ΩΨΉ Ω„Ω„Ω†Ψ§Ψ³) Asami sabon karfe wanda baida tsatsa awankeshi adora akan garwashi saiyayi ja sai asakashi aruwa maikyau daidai wanda zaka'iya sha ga kadan daga amfaninsa: ★Ibnsina yana cewa shan wannan ruwa namagance kumburi saifa yana hana zubar jini maiyawa ga mata yanahana yoyon fitsari yana karawa maza karfin mazakuta. ★DAWUDUL'ANDAKI Acikin littafinsa maisuna tazkira yanacewa: shan irin wannan ruwa yana wanke uwar hanji da saifa da hanta yanakara sha'awa. *HAKA KUMA* ★yana magance magwas ★Ciwonciki ★yawanjin amai ★Yana karya kambunbaka ★Karya sihiri ★Magance damuwa ★Yana magance rama. ★Yana magance yawan habo. ★Yana magance lalacewar fuska DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO ☏08080678100

SANYI MAIFITARDA FARINRUWA

Image
*SANYI MAI FITARDA FARIN RUWA* πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š *HANYA TAFARKO* duk yanda sanyi mafitarda farinruwa ko dusar awara yadameki ko kuma tsanananin kaikayin gaba to kinemi hadin maganin mu mai suna *ANTI INFECTION* kiyi amfanidashi sati daya zakisami waraka insha allahu. *HANYA TA BIYU* kinemi ganyen maramiyya kitafasa kidinga tsarki daruwan zakisami waraka. *HANYA TA UKU* kitafasa albabunaj kidinga shan kofi hudu arana zakirabuda wasan al'ada da ciwon mara *HANYA TAHUDU* kinemi garin kabeji kidinga shan cokali uku arana zakiyi bankwanada cutukan mahaifa. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

SOYAYYA BAYAN AURE

Image
SOYAYYAR DA BATAKAREWA BAYAN AURE http://dandalinaminuyahuza.blogspot.com/2018/08/soyayyar-da-batakarewa-bayan-aure_15.html *SOYAYYAR DA BATA MUTUWA BAYAN AURE* πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ ✍🏻wasu masana nace dazarar andaura aure shikenan ankai soyayya maqabarta, domin matsalolin yauda gobe nahana soyayya cigabada yaduwa awasu ma'auratan, Amma akwai nau'in soyayyarda bata samun naqsu bayan aure duk rintsi soyayyar zata tsaya dakafarta domin kuwa soyayya ce mai jijiya gangariya ba kumfa bace dake bin iska tun awatannin angwanci. ★Ψ­Ψ¨ Ψ§Ω„Ψͺعود Nau'i nafarko kenan daga irin soyayyarda dawahala asami akasin rabuwa bayan aure, soyayyace tashakuwa da fahimtarda daya kanshiga damuwa inba daya, takaika anzama tamkar y'an uwan juna kowa najin daya kamar wanene jigon rayuwarsa, irin wannan sabo dajunan wanda akarayu amatsayin kowa najin kowa atsakar jikinsa to dawahala asami akasin rabuwa dajuna bayan aure. ★Ψ§Ω„Ψ­Ψ¨ Ψ§Ω„Ψ°ΩŠ ΩŠΩ†Ω…ΩˆΨ§ Wannan irin so kadan ne ke tsintar kansu acikinsa soyayya ce dake...

YADDA ZAKI GANE MEKE DAMUNKI ARAYUWA

Image
IDAN KANASO KASAN MEKE DAMUN RAYUWARKA ✍🏻sihirine ajikinka kokuma hasadar jama'ace ke bibiyar ka ko wani sharrine da bakasaniba. Yi alwala kazauna kabude tafukan hannayenka kakaranta سورة الفلق Sau 70 kowace kafa katofa kashafi fuskarka harkagama kanagamawa indai akwai sihiri ko jifa ajikinka ko hasada to atake hamma zata dameka/ki Allah yatsaremu karmuyi kar aimana *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* 08080678100