Posts

Showing posts from July, 2022

YADDA ZAKI GANE KINADA JUNA BIYU

Image
INGANTATTUN HANYOYIN GWAJIN DAUKAR CIKI A GIDA  GA MATA πŸ€°πŸ€°πŸ«ƒπŸ»πŸ«ƒπŸ»πŸ«ƒπŸ»πŸ«ƒπŸ»πŸ«ƒπŸ»πŸ«ƒπŸ»πŸ«ƒπŸ» ************************************************ 1. Kina tashi dasafe kizuba cokali daya na suga akwano ko a wani mazubi sai kiyi fitsari aciki kijira har tsawon minti 5 biyar indai sugan bata narke ba to kinada ciki, in kuma ta narke ba kida ciki. 2. kisami Ma'u khal dasassafe kiyi fitsari acikinsa idan yayi duhu sosai to kinada juna biyu, inkuma bai yiba, to ba kida ciki. 3. Ki samu y'ay'an alkama day'ay'an sha'eer sai kowanne kiyi fitsari aciki ki ajjiye sai sunkwana biyu idan kika dauko kikaga alkamar takumbura to kinadauke da cikin y'amace idankuma sha'eerdin ne yakumbura to kinada cikin da namiji idankuma duk basuyi komaiba to bakida ciki. 4. Anakuma iya amfani da gishiri wajen gano akwai ciki ko babu amma bayan kwana biyar da rashin ganin al'ada sai adibi cokali daya na gishiri dasassafe ayi fitsari akansa idan kiga yayi kumfa kamar kinzuba coke to akwai c...

MAGUNGUNAN ALJANU DA SIHIRI DA MAITA

Image
*MAGUNGUNAN ALJANU DA LALATA SIHIRI*  πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š 1. Sabulun zaitun, sabulun habba, tafarnuwa, ganyen magarya da jan miski. A hada sabulan waje daya, sai a kirba tafarnuwa a zuba ma ta ruwa a matse, a zuba acikin sabulun da turaren a dinga wanka da shi. Yana gyara fata wacce Aljanu su ka bata sannan yana toshe hanyoyin da Aljani ke bi domin shiga jikin mutum. 2. Bakin magani, sanamakiy, garin sabara, da kuma garin rawaya kadan. Sai a tafasa da lemon tsami ko tsamiya, idan ya huce a dinga sha. Maganin kowacce laurara wacce Aljani ya saka a cikin jiki. 3. Ganyen kaba da kuma jema. A jika su a sabuwar tukunyar kasa a dinga sha. Yana maganin fitsarin kwance na manya da yara, yana maganin maita da Aljanu mazauna cikin gida. 4. Shuhurul jinni, du'a'ul jannnah da muhriqul jinni. A daka muhriqul jinnin a jika shi acikin turarukan, a dinga shafe jiki da shi. Yana maganin Aljani mai taurin naci, yana hana shi shiga jikin mutum. 5. Azfarul jinni da shajaratu Maryam. A jika su t...

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

Image
YADDA ZAMUY AMFANI DA FUREN TUMFAFIYA *************************** *DON KARA RUWAN MANIYYI* Asamu furen tumfafiya abusar da shi adaka atankade arika ashan cokali daya acikin nono ko Madara ta ruwa sau biyu arana zuwa kwana bakwai. *DON MAGANIN MAYU* Asamu danyen furen tumfafiya guda bakwai arika taunawa ana cinyewa kullum har zuwa kwana bakwai. *DON MAGANIN LALATA SIHIRI*  Asamu furen tumfafiya da sassaken tsamiya da sassaken gamji adaka atankade arika ashan cokali daya acikin ruwa, azuba cokali daya acikin ruwan wanka ayi wanka da shi kullum har zuwa kwana bakwai. *DON KARA NI'IMA GA MATA* Asamu furen tumfafiya da sassaken marke da kaji-ji da kanumfari da kimba da masoro da citta adaka atankade arika ashan cokali daya acikin nono ko Madara ta ruwa sau biyu arana zuwa kwana bakwai. *DON FARIN JINI* Asamu furen tumfafiya da ganyen gamji adaka atankade arika ashan cokali daya acikin nono sau biyu arana zuwa kwana bakwai. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 πŸ“ž081624911...

AMFANIN ZAZAR GIWA

Image
CIYAWAR ZAZAR-GIWA Wannan itace ciyawar ZAZAR-GIWA tanada matukar amfani sosai. DON MAGANCEN MATSALAR SIHIRI asamu ciyawar ZAZAR-GIWA adaka atankade arika shan cokali daya acikin ruwan dumi sau biyu arana zuwa kwana bakwai. DON KARA KARFIN MAZA:- Asamu ciyawar ZAZAR-GIWA adaka arika turara gaba da ita sau biyu arana zuwa kwana bakwai. DON TSAIDA JINI :- Asamu ciyawar ZAZAR-GIWA adaka atankade abarbada a inda jini ke zuba.

ALAMOMIN ALJANIN SOYAYYA

Image
*MEKE JAWO ALJANIN SOYAYYA* ⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️ Aljanin soyayya yafi sauran aljani illa da matsala da sharri,sunfi taurinkai da wuyar sha'ani kafin subar jikin marar lafia. πŸ“šSuna shiga jikin mutum yayin cire kayanka asadda al'aurarka /ki zata bayya matukar ba'a ambaci sunan Allah b yayin cire kaya. πŸ“šRashn ambaton Allah yayin jima'i dakuma shga bandaki. πŸ“šMace tatsaya tanakallon madubi acikin yanayi natsiraici. *ASANI* Idan aljanin soyayya yashga jikink kuma akayi rashn sa'a dama kai mutum ne mugu meketa tofa lallai za'asha wahala kafin yafita daga jikinka tundahalinku yazama daya.                 *KISHI* Wannan aljani yanada mummunan kishi da bayaso kowa yarabi abindayakeso,idan bakida aure bashida burindayawuce kikare rayuwarki bakiyi aure b: Zaiyi kokari komai kyawunki jama'a sudinga ganin muninki,kokuma duk mai nemanki da'aurenki yadinga shiga damuwa kunci asara da sauran tashn hankali. πŸ“šKokuma ke kizama marar son raini kokadan akaimiki abu z...