ALAMOMIN ALJANIN SOYAYYA
*MEKE JAWO ALJANIN SOYAYYA*
⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️
Aljanin soyayya yafi sauran aljani illa da matsala da sharri,sunfi taurinkai da wuyar sha'ani kafin subar jikin marar lafia.
📚Suna shiga jikin mutum yayin cire kayanka asadda al'aurarka /ki zata bayya matukar ba'a ambaci sunan Allah b yayin cire kaya.
📚Rashn ambaton Allah yayin jima'i dakuma shga bandaki.
📚Mace tatsaya tanakallon madubi acikin yanayi natsiraici.
*ASANI*
Idan aljanin soyayya yashga jikink kuma akayi rashn sa'a dama kai mutum ne mugu meketa tofa lallai za'asha wahala kafin yafita daga jikinka tundahalinku yazama daya.
*KISHI*
Wannan aljani yanada mummunan kishi da bayaso kowa yarabi abindayakeso,idan bakida aure bashida burindayawuce kikare rayuwarki bakiyi aure b:
Zaiyi kokari komai kyawunki jama'a sudinga ganin muninki,kokuma duk mai nemanki da'aurenki yadinga shiga damuwa kunci asara da sauran tashn hankali.
📚Kokuma ke kizama marar son raini kokadan akaimiki abu zakiyi fishi bazaki bari namiji yarainaki b zaki zama mai tauri da ka'idodi da dokokinda bakowane namiji zai'iya jurn rayuwadake b.
📚kuma wani lokacin akan'iya samun akasi yazama aljanin soyayya da aljanin sihiri sun hadu ajikin mutum daya tayadda mutum zaikasance da dabi'u kamarhaka:
1-Kadinga jin kamar akwai wani akusa dakai.
2-yawan bacci akoda yaushe tare da tashi da mutuwar jiki
3-Rashn son magana dajama'a ko shiga jama'a.
4-Mafarkin aure
5-kasa yin ibada ko ambaton Allah.
6-wasu lokutan rashn son tsafta ko kyamar kwalliya mace tadinga ganin wa zatayiwa kwalliya irin su shafa kwalli powder da lalle.
7-Rashn yanke farce
8-yawan shiga wanka.
9-yawan mantuwa ko tinani maikyau.
10-yawan jintsoro kokwanto da zargi
11-Mutum yaji kawai bashida amfani ko gwarawa yamutu yahuta
12-Yawan son saka wake wake
13-Rashn aski ko kitso da gyarankai.
14-yawan ciwon jiki ko wata gaba
15-yawan yiwa ubangiji mummunan zato.
16-Yawan jin kamar wani na binka abaya
17-Yawan damuwa kunci
18-miyagun mafarkai masu bantsoro,
19-mafarkin anbiyoka za'akasheka ko anayawan jima'i dak
20-Mafarkin ruwan kogi ko kifaye
21-mafarkin mutuwa da maqabartu
22-Mafarkin tafiya ko tash sama.
23-yawan surutu a bacci batareda kasani b
24-Mafarkin fadawa rijiya ko rami.
25-yawan tauna hakori acikin bacci.
*SHAWARA*
Kada me fama da matsalolinnan yayi sake wajen kiyaye azkar zamada tsarki shiga jama'a dagewa da amfani da magunguna masu karfi batare da fashi ba.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
Comments
Post a Comment