AMFANIN RUWAN SHINKAFA
*AMFANIN RUWAN SHINKAFA* 🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸 📚Yanagyara fata yadaidaita launinta na'asali. 📚Yanakashe kurajen fuska da duk wani tabo. 📚Yana magance lalacewar fuska da alamun tsufa. 📚Yana gyara gashi yahanashi zubewa. 🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸 idan aka dora shinkafa awuta bayan ta tafasa asauke atace ruwan dashi za'ai amfani bayan yahuci,kuma shinkafarmu ta gargajiya tafi dauke dasinadarai na'asali. *MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101