MAFITA GA MATANDA BASA RELEASING
MEYE MAFITA GA MACE IN BATA RELEASING
LOKACIN SADUWA?
akwai banbanci tsakanin inzali na mace Dana namiji domin yanzu matsalarda
wasu mata ke ciki shine basajin lokacinda suke inzali kamar yanda namiji ke sani
kuma bisa binciken masana Abu ukune kan gaba wajen faruwan wannan matsalar
1 akwai infection Wanda yake hana mace sanin lokacinda take inzali domin
maniyinta zai tsinke ya zama kamar ruwa zai rinka fitowa kadan kadan wata
tanajin dadi lokacin fitarsa wata kuma kwata kwata babu abinda takeji na dadi
amma mijinta zai iyajin dadin shima kafin ciwon yayi yawa saboda irin masu
wannan matsalar koda maganin ni ima sukayi babu wani canji to a hankali sai
shima mijin yadena jin dadinta kuma sauda dama abinda ke kawo wannan matsalar
shine wasa da farji lokacin mace tana budurwa ko kuma saka abinda bashida
Inganci
to abinda zakiyi shine kirinka tsarkida ruwan dumi da magarya aciki kuma kisamu
garin hulba da gishiri kadan ki zuba a ruwan dumi kina zama
shima lalle zaki iya dafa ganyen danyensa dandano ba Zuma kinasha
sannan me irin wannan matsalar zata iya amfanida miski na matsi wato miskul
dahara tana matsi dashi
2 na biyu akwai rashin gamsuwa da miji shima yana hana mace inzali domin
wasu matan ana dadewa kafin suyi rilessing to idan ya zama mijin bashida
juriyar dadewa mace sai taji kamar zaizo amma ba dama ko kuma kankantar gaban
namjji baya shiga gaban mace yanda ya kamata to babu damar tayi inzali to
wannan matsalar daga wajen mijinne suna iya wasanni sosai har saita kusa yin
inzalin kafin afara saduwa
3 akwai rashin sha awa mace Wanda batajin sha awar namiji komai dadewa
ana saduwa da ita bazatayi inzaliba.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎08080678100
☎08162491101

Comments
Post a Comment