WARAKA DAGA MATSALOLIN SIHIRI
رشاش العفاريت
FATATTAKAU
SPIRIT SHOT
Take : ƙare mugu . مبيد الظوالم
End of horror
Ana amfani da shi don yin magani da kariya da rigakafi daga sharrin masu sharri da hassada da maita da asiri da mugu da kyashi da Shafar aljani .
Gargadi : -
Ba’a fesawa a waje me kazanta ko bandaki , sannan a kiyaye da kyau ba’a sha ko fesawa a ido , ko kuma a barshi a cikin zafi sosai ko danshi , haka nan ba’a so a barshi a hannun yara kanana .
FATAWOYIN HALACCIN YIN MAGANI DON KORAR ALJANU KO MAYU : -
Malaman musulunci da yawa sun yi fatawa da bayanai akan magungunan korar aljanu da kona su ta hanyar turarawa ko shafawa ko shakawa a hanci ko yin surace , a inda wasu suke ganin yin hakan bidi’a ne da kuma salon cin kudaden al’umma a saukake , sai malamai suka rushe wannan tunanin nasu da kuma nuna halaccin yin haka mutukar babu shirka a cikin maganin ko kuma haramun , ga kadan daga ciki :-
An tambayi Sheikh Abdul’aziz bn baz akan cewa wasu masu yin ruqiyya suna bada magungunan da ake konawa akan garwashi don turara daki , shin menene yin hukuncin haka? AMSA : Indai ya amfanar to babu laifi , saboda likitanci kofarsa a bude take , kuma da gwaje-gwaje ake gane shi , da sharadin kada ya zamo najasa ko haram , hakanan idan aka yi aiki da ‘ya’yan itace ko ganye ko kwallo to babu laifi mutukar babu abin da shari’a ta hana a cikinsu .
Haka nan an tambayi sheikh Abdullahi Al-jibrin game da hayakin aljanu sai yace : babu laifi yin aiki dasu don karya sihiri da kuma rabuwa da cututtukan aljanu , saboda masana tsirrai sun yi bayanai daban-daban a cikin littattafan magani .
MENENE FATATTAKAU?
FATATTAKAU WANI HADI NE DA AKA YI SHI DAGA MAHADAI DA SINADARAI DABAN-DABAN MASU KARFI DA TASIRI TA HANYAR FASAHAR ZAMANI DA KWAKKWARAN BINCIKE GA DUKKANIN WASU CUTUTTUKA NA RUHI DA JIKI , WANDA YAKE RAGAR-GAZA CIWO YA KUMA KAWAR DA SHI DA GAGGAWA DA KARFIN IKON ALLAH DA KUMA KUDURARSA BA TARE DA BATA WANI LOKACI BA , WANDA KUMA BAYA CUTAR DA FATA KO JIKI KO SAKA WATA ILLA TA DABAN , HAKANAN AIKI DA SHI YANA KAWO NUTSUWAR ZUCIYA DA KWANCIYAR HANKALI DA KUMA KAWAR DA TAKURA DA KUNCI DA TSORON WANI ABU KO RAZANA DA SHI DA IKON ALLAH .
AMFANIN FATATTAKAU :
WANNAN MAGANI NA FATATTAKAU YANA DA TASIRI DA KUMA MAGANI GA MAFIYA YAWAN CUTUTTUKA DA LARURORI DA SUKA SHAFI JIKI DA RUHI KAMAR :-
★FIRGITA : ANA FESAWA A KIRJI DA KUMA TSAKIYAR KAI .
★CIWON KAI : ANA FESAWA A DAI-DAI WAJEN DA YAKE CIWO .
★MUGUN MAFARKI : ANA FESAWA A KAN FILO DA MAYAFI DA SHIMFIDA .
★CIWON BAYA : ANA FESAWA A WAJEN DA YAKE CIWO .
★SANDAREWAR GABOBI : ANA FESAWA A WAJEN DA YAKE CIWON .
★KAIKAYIN JIKI : ANA FESAWA A WAJEN DA YAKE KAIKAYIN .
★KAIKAYIN KURAJE : ANA FESAWA A WAJEN DA YAKE CIWON MUSAMMAN IDAN BASU FASHE BA .
★DAUREWAR AL’ADA : ANA FESAWA A MARAR DA KUMA GEFEN HAGU DA DAMA .
★RASHIN TSARIN AL’ADA : ANA FESAWA A MARAR DA KUMA GEFEN HAGU DA DAMA .
★RIKICEWAR AL’ADA : ANA FESAWA A MARAR DA KUMA GEFEN HAGU DA DAMA .
★CIWON MARA : ANA FESAWA A MARAR DA KUMA GEFEN HAGU DA DAMA .
★YAWAN DAMUWA : ANA FESAWA A KIRJI DA TSAKIYAR KAI DA DAKI .
★RASHIN BACCI : ANA FESAWA A DAKI DA MAYAFI DA SHIMFIDA .
★FARRFADIYA : ANA FESAWA A GABOBI DA JIKI DA KIRJI DA TSAKIYAR KAI .
★WASU-WASI : ANA FESAWA A GABOBI DA JIKI DA KIRJI DA TSAKIYAR KAI .
★YAWAN FUSHI : ANA FESAWA A GABOBI DA JIKI DA KIRJI DA TSAKIYAR KAI .
★CIZON KWARI : ANA FESAWA A WAJEN CIZON KO HARBI .
★HASSADA : ANA FESAWA A DAKI DA MAYAFI DA SHIMFIDA .
★KYASHI : ANA FESAWA A DAKI DA MAYAFI DA SHIMFIDA .
★MAITA : ANA FESAWA A DAKI DA MAYAFI DA SHIMFIDA .
★SHEIDANU : ANA FESAWA A DAKI DA JIKI DA GABOBI DA SHIMFIDA DA FILO DA KAYAN SAWA .
★YAWAN TSORO : ANA FESAWA A DAKI DA JIKI DA GABOBI DA SHIMFIDA DA FILO DA KAYAN SAWA .
★TABARBAREWAR KASUWANCI : ANA FESAWA A KAYAN KASUWANCIN DA CIKIN SHAGO KO KAMFANI .
★MATSALOLI A OFFICE : ANA FESAWA A CIKIN OFFICE DA TEBUR DA KUJERA .
★RARIYAR HANNU : ANA FESAWA A JIKI DA KAYA DA KUMA GABOBI .
★NAMIJIN DARE GA MATA : ANA FESAWA A SHIMFIDA DA KIRJI DA MARA DA CINYOYI DA KUMA GABOBIN JIKI DA KAI .
★MATAR DARE GA MAZA : ANA FESAWA A SHIMFIDA DA KIRJI DA MARA DA CINYOYI DA KUMA GABOBIN JIKI DA KAI .
★KORAR MANEMAN AURE GA ZAWARAWA KO BUDURWA : ANA FESAWA A JIKI DA KAYA DA KUMA GABOBI .
★RASHIN ZAMAN LAFIYA A GIDA KO KASUWA : ANA FESAWA A KO’INA NA CIKIN GIDA DA DAKUNA DA SORO DA KAN KUJERU DA LABULE DA FALO .
★KONA ALJANI : ANA FESAWA A KO’INA NA CIKIN GIDA DA DAKUNA DA SORO DA KAN KUJERU DA LABULE DA FALO .
★KORAR ALJANI : ANA FESAWA A KO’INA NA CIKIN GIDA DA DAKUNA DA SORO DA KAN KUJERU DA LABULE DA FALO .
★RASHIN HAIHUWA A DALILIN CIWON MARA KO ALJANU : ANA FESAWA A SHIMFIDA DA KIRJI DA MARA DA CINYOYI DA KUMA GABOBIN JIKI DA KAI .
★CIWON DA AKA KASA GANE KAN SA : ANA FESAWA AKAN SHIMFIDA DA KAYA DA JIKI DA GIDA DA DAKIN DA KUMA KAYAN DA KE CIKI , HAKANAN ZA’A DINGA FESAWA AKAN DUK WASU KAYA DA MARA LAFIYAN YAKE AIKI DA SU KAMAR : TAKALMA DA KUJERU DA MOTA DA DARDUMA DA SAURANSU .
YADDA ZA’A YI AIKI DA SHI :
ZA’A FESA A WAJEN DA YAKE CIWO SAU UKU A YINI , IDAN KUMA MATSALAR ISKA CE ZA’A FESA A JIKI DA GABOBI DA KUMA LUNGUNAN GIDA DA DAKI DA FALO , DA SHIMFIDA DA FILO DA MAYAFI DA LABULE , HAKANAN KUMA ZA’A DINGA FESAWA A CIKIN KAYAN SAWA KO MOTA KO OFFICE KO KASUWA KO KAMFANI DA KUMA DUK WANI ABU DA AKE SO A GA BAYANSA KO LALACEWARSA SAU UKU KULLUM , SANNAN IDAN CIWO NE A LOKACIN DA YA TASO ZA’A FESA A WAJEN CIWON , HAKANAN ZA’A DINGA FESAWA SHEIDANI IDAN ANA YIN RUQIYYA A HANCI DA FUSKA DA SAURAN GABOBI IDAN YAYI TAURIN KAI KO GARDAMA .

Comments
Post a Comment