TSARABA GA MATA MASU CIKI
*AMFANIN ZUMA GA MATA MASU JUNA BIYU*
🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻
Yanada kyau mata masu ciki su dinga shan zuma zata amfanesu kuma ta'amfani jariransu, ga kadan daga amfaninta:
📖Zata hana yawan tashin zuciya dajin amai.
📖Tana hana zafin ciki da gudawa.
📖Zata cire kasala da gajiya mutuwar jiki.
📖Tana hana yawan BARI mahaifa zatasami kariya.
📖Akwai vitamins dadama acikinta dazasu taimaka jariri yagirma cikin aminci.
📖Tana kara jini dakuma hana zubar jini(bleeding)
📖Tana wanke duk wata gurbata daga jikin masu ciki.
📖Tanahana infection dake kama masu ciki.
📖Tanasa asami ingantaccen ruwan nono dazai'amfani jinjiri bayan anhaihu.
📖Tanahana jinjiri kamuwada cutar sanyi ko toshewar hanci.
📖Maiciki zatasamu bacci anatse.
📖Wanke kwakwalwa da tsaftace idanu.
📖yana rage kitsen jini.
📖Cire gajiya damuwa kunci firgici.
📖Kare lafiyar hakora daga dukkan cuta.
📖Kariya daga dukkan cancer.
📖Wanke koda da hanta.
📖Bawa jinjiri kariyar kamuwada cututtukan zamani.
🖍️asha cokali 2 biyu ashayi safe dayamma tundaga watan farko har'ahaihu.
akwaikuma hadin zuma da'ake bayan anhaihu wandake dawo da cikakkiyar lfy da martabar mace zamu kawomuku a rubutu nagaba.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
📲08162491101

Comments
Post a Comment