WANKIN CIKI DAN SAMUN JUNA BIYU

*MAGANIN DATTIN CIKI DA INFECTION A SAUKAKE*
🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸
Yau zan nuna maku yadda zaku hada magani ...natural product....da kanku a gida kuma A sawwake!
Wannan maganin yana treating infection, rage tumbi, rage kiba in general da mai son haka da wasu cututtuka da dama!
Zaki samu citta, kanumfari , curcum...ana ce masa (turmeric) da kuma garlic.
Wannan ba na saidawa ba ne . Ke zaki hada da kanki a gida!
Yadda zaki hada....
ki wanke kayan hadin ki gaba daya da ruwa gishiri ki dauraye.
Sai ki bare garlic ki zuba a mazubi na bottle din Swan water. Ki kankare bayan danyen citta ki yanka kanana. Haka za ki yi da turmeric shima. Sai ki hada duka cikin bottle din ki.
Sai ki zuba ruwa ki jika for 3 days. Sannan ki fara sha safe da yamma
Mai ciki ba zata sha ba.
Ya na rage tumbi sosai
Yana maganin duk wani problem na mara da menstruation
masu matsalar sanyi (infection) zasuyi wannan jikon kamar Sau uku, wato bottle water uku zaa sha In Shaa Allah zaki ga abun mamaki.
matar da tayi barin ciki ta jarraba wannan in shaa Allah ba sai anyi mata wankin ciki ba .
*Tumeric (kurkum)*
Ana samu a wajen masu hadin kayan kori (curry) shine wani yellow mai kama da citta , Shima zakiga ana bareshi ya bushe kamar citta.
Shi wannan turmeric din yayi wa maran mai dauke da juna biyu zafi domin shi wankewa tare da kankaro dukkan wani dattin mara, daman citta da garlic dukkansu masu zafi. Ciki zai iya samun matsala , bawai zai zubar da cikin bane.
Ana ma samunsa a kasuwa wurin masu sayarda kayan ganyaye na garnishing abincin turawa (kwarori), don fararen mutane suna juice dashi, kuma suna amfani dashi sosai.
Turmeric or curcum or kurkur wannan na gyaran jiki, to danyen ba busheshshe ba. Kuma shine ake hadawa cikin hadin kayan curry.
Yana da zafi ainun, don idan an fara shansa mutum zai dinga dischaging datti ne wani zaibiyo Al'ada idan kuma ba lokacin Al'ada bane to haka dai zaita kankaro tare da wanko dukkan wata cuta ta cikin mara ko mahaifa, duk wani busheshshen maniyyi daya daskare zai fita In Shaa Allah.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎08080678100
☎08162491101

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI