Posts

ABINCINKI KAFIN KAFIN BIKINKI

Image
*ABINCINDA YAKAMATA KIKULADA CI KAFIN BIKINKI* ************************** ❣️Yakamata kiyawaita saka albasa mai yawa acikin abincinki tanataka rawargani wajen daidaita sinadaran sha'awa da samarda ingantaccen jindadi wajen jima'i. ❣️Yawaita juice na na'ana,tanataka rawargani wajen samarwa kwakwalwa sukuni inda xa'asami cikakkiyar motsawa sha'awa. ❣️kiyawaita shan shayin (Baqdunas) yanawanke mara damagance matsalolin al'ada da ciwon mara. *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC HEALTH CARE* Rijiyar zaki kano Daga group  *MATSALOLIN MA'AURATA* ☎️08080678100 📞08162491401

IDAN BAKYASO KURABU DA MIJINKI KO MASOYINKI

Image
*IDAN KINA JIN TSORON ZA'ARABAKI DA MIJINKI KO MASOYINKI* ************************** Idan kinaganin alamar za'arabakida masoyinki kokuma mijinki kokuma dakansa yake take taken rabuwa dake to maza kinemi tiraren *ALQAHRU* kiyi hayakidash kinakaranta izazulzilati 41 duk bayan kafa goma afadi bukata tsawon kwana uku. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA* ☎️08080678100 📞08162491101

MATSALOLIN FITSARI

Image
*WARAKA DAGA CUTUKAN FITSARI** 📚Daga Birnin magaji islamic health care rijiyar zaki kano.         *ZAFIN FITSARI* 📚Yawan shan rake yana magance matsalar zafin fitsari maza da mata. 📚Shayin shammar ko za'atir duk suna kawarda matsalolin mara da mafitsara. 📚Anakuma iyashan zaitullauz da zuma domin maganin matsalar.       *WANDA KE FITSARI DA WAHALA KO YAKE FITA KADAN* 📚Albasa dafaffiya ko danya tana magance wannan damuwar. 📚Shan shayin raihan yana magance wannan matsalar. 📚Hakama tafarnuwa tana taka rawa. 📚Shafa zaitullauz a mara yana taimakawa. 📚Shayin girfa da kanumfari yana bada gudun mawa.       *YAWAN YIN FITSARI* 📚Alizimci shan shayin kammun. 📚Kokuma zuma kafin akarya. 📚alizimci garin y'ay'an baure. 📚ko yawaita shan shayin kanumfari. *FITSARIN KWANCE* 📚Ahada garin kammun da gishiri kadan da zuma adinga bawa mai matsalar. 📚Naman zomo yanada tasiri wajen kawarda matsalar fitsarin kwance. 📚Amatse ruwan danyar na'ana asha...

HADIN VASILINE DA GISHIRI

Image
*AMFANIN HADA VASILHJNE DA GISHIRI* ************************** 🍚Yana magance matsalolin gashi. 🍚Yana kawarda kurajen fuska. 🍚yana magance bushewar fata 🍚Yana hana lalacewar fuska. 🍚yana kawarda warin jiki. 🍚Yana haskaka fuska 🍚Yana cire dattin hakora. 🍚Yana hana Faso. 🍚Yana warkarda kuna. 🍚Idan kafara shafash ajiki sannan kafesa tirare qamshn zaidade ajikinka. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

DOMIN MAGANCE TAURINKAN MAZA

Image
*DOMIN SAMUN MARTABA A WAJEN OGA* ************************** Ingantaccen sinadarin magance duk wata damuwa dake take tsakaninki da maigidanki,samun martaba day'anci kawarda rigima daraini ko fifita sauran mata akanki, rashin damuwadake ko biyamiki bukatarki aduk saddakikeso,yi amfanida sinadari maisuna *RIKAZ* dan samun waraka daga mafiyawan matsalolin aure, koda kuwa miji mai neme nemen mata ne zakiyi maganinsa. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

SINADARIN MIJINTACE

Image
*INGANTACCEN SIRRI GA UWARGIDA* *************************** Da dukkan matardakeson burge megida burgewa tahakika daga fuska harzuciyar megida kisami aminci dakauna mai nagarta,soyayya mai dorewa cikin shauki da kaunar, y'ar uwa nemi ingantaccen hadin maganin da mukafitarmuku mai suna *HADIN MIJIN TACE* Na mata masu aurene kadai suma din way'anda basu da kishiya dan karsujanye hankalin oga sukadai gwadash atake kisha mamaki danhuce takaicin rayuwa dasamun martaba da y'anci cikin gaggawa. Sinadarai ne guda uku tiraren jiki tiraren tsuguno dakuma oil na insert, hakika in dandano kikeso dakuma janye hankali to nemi wannan hadi nahakike awajenmu dake kano. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

AYYUKAN HANTA

Image
Allah Gwani | Ko Ka San Ayyukan Hanta A Jikin Ɗan Adam? 1. Hanta guda ce daga cikin muhimman kayan ciki. Kuma tana nan a cikin ciki a ɓangaren dama daga sama, ƙasa da faffaɗar tsokar nan da ta shingice tsakanin ciki da ƙirji. 2. Nauyin hantar mutum ya kai nauyin kilogiram ɗaya da rabi (1.5kg). 3. Hanta na samun jini da ya kai yawan lita ɗaya da rabi (1.5L) a kowane minti ɗaya. 4. A hanta ne ake gama narka sinadaran abinci yadda jiki zai iya amfani da su kamar dangogin siga, furotin, kitse/mai, magunguna, bitamin da sauransu. 5. Hanta taska ce da ke ajiye muhimman sinadarai zuwa lokacin da jiki zai buƙace su, kamar siga, narkakken furotin, nau'o'in bitamin da sauransu. 6. Hanta na samar da sinadarai kamar gulokos, narkakken furotin da sauran muhimman sinadaran da jiki ke buƙata. 7. Hanta ce ke samar da ruwan maɗaciya. Ruwan maɗaciya na amfani wajen narka abinci ajin kitse/mai yadda jiki zai iya zuƙar kitse/mai daga ƙaramin hanji zuwa cikin jini sannan jini ya kai shi zuwa dukan ...