ABINCINKI KAFIN KAFIN BIKINKI
*ABINCINDA YAKAMATA KIKULADA CI KAFIN BIKINKI*
**************************
❣️Yakamata kiyawaita saka albasa mai yawa acikin abincinki tanataka rawargani wajen daidaita sinadaran sha'awa da samarda ingantaccen jindadi wajen jima'i.
❣️Yawaita juice na na'ana,tanataka rawargani wajen samarwa kwakwalwa sukuni inda xa'asami cikakkiyar motsawa sha'awa.
❣️kiyawaita shan shayin (Baqdunas) yanawanke mara damagance matsalolin al'ada da ciwon mara.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC HEALTH CARE*
Rijiyar zaki kano
Daga group
*MATSALOLIN MA'AURATA*
☎️08080678100
Comments
Post a Comment