HADIN VASILINE DA GISHIRI
*AMFANIN HADA VASILHJNE DA GISHIRI*
**************************
🍚Yana magance matsalolin gashi.
🍚Yana kawarda kurajen fuska.
🍚yana magance bushewar fata
🍚Yana hana lalacewar fuska.
🍚yana kawarda warin jiki.
🍚Yana haskaka fuska
🍚Yana cire dattin hakora.
🍚Yana hana Faso.
🍚Yana warkarda kuna.
🍚Idan kafara shafash ajiki sannan kafesa tirare qamshn zaidade ajikinka.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
Comments
Post a Comment