Posts

CUTUTTUKAN MATA

Image
KADAN DAGA CUTUTTUKAN MATA ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 DAUKEWAR SHA'AWA Wannan wata cutace da basir yake kawota musamman ga ma'aurata, alamarta shine; xaukewar sha'awa da ni'imar mace qaiqayin gaba da sa faxuwar gaba, zubewar nono gaba xaya. shiko namiji raunin jijiyoyin azzakari rashin qarfi da rashin gamsar da iyali, in yayi ma ba zai iya komawaba. SANYIN MATA Alamarsa shine; fitar farin ruwa ta gaba, rashin sha'awa, ciwon mara, qurajen farji da qaiqayi. YANKAN GASHI Alamar xauke jin daxi yayin saduwa jin zafi yayin saduwa, tsikewar gaba inya daxe yakan iya zama faso. BAKIN SANYI Alamarsa shine; jin qaiqayi a jiki, jin motsin ciki, kamar kina da ciki, ciwon mara in yayi nisa yana iya hana haihuwa. ZAFIN MAHAIFA Idan yai yawa yana ruvar da maniyyin daya shiga cikin mahaifa wanda sanadiyar haka ciki ba zai samu ba. SANYIN MAHAIF...

ABUBUWANDA KE HANA JINDADIN JIMA'I

Image
*WASU ABUBUWANDA KE HANA JIN DADIN JIMA'I* 🖍🖍🖍🖍🖍🖍🖍🖍🖍🖍🖍🖍 ◆Asadda ciki yashiga kokuma matarda kejin tsoron daukar ciki. ◆ayayinda ma'aurata ke jima'i abisa kuskure. ◆Ayayinda akarasa soyayya tagaskiya. ◆Ayayinda daya daga ma'auratan baya nuna shaukinsa dakulawarsa ga dayan. ◆Yawan amfanida sinadaran hana haihuwa . ◆Idan ita matar nadauke da ciwon suga. ◆Idan ita matar tadade batasamu haihuwa b. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

ADDU'A MAKAMIN MUMINI

Image
*ADDU'A MAKAMIN MUMINI* 📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜 *DOMIN SAMUN RINJAYE AKAN MAKIYA DA MAKIRCINSU* duk maikaranta ayatulkursy kafa 70 akowace rana makiyansa bazasuga abinda suke buri akansa bazasu damar zartarda qudurinsu akanka b. *DOMIN SAMUN WARAKA DAGA TSANANIN CIWON KAI* Karanta ayatulkursy kafa 7 katofa ahannayenka kashafi kanka. *DOMIN SAMUN SOYAYYAR MIJI KO SAURAYI* karanta ayatulkursy 41 acikin ma'ulhubbi ahada alemu ko shayi duk wandayasha zaikamu da kaunark. *DOMIN MALLAKAR MUTUM MALLAKAR DA BAZAI'IYA RABUWA DAKAIBA* nemi ma'ulhubbi kadinga tofa ayatulkusy 41 kullum har kwana uku sannan ahada tea ko lemu  duk wanda yasha zaikamu da kaunark. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100 *INGANTACCEN SIRRIN SAMUN MIJIN AURE* ◆◆◆◆◆◆◆ Musamman gaway'anda sam sukarasa mijin aure kokuma suka dade ba'aure kowasu dalilai suka...

HANYOYIN MAGANCE KUMBURI DA WARIN GABA

Image
*HANYOYIN WARAKA GA MATA MASU FAMADA KUMBURIN GABA KAIKAYI DA ZUBAR FARIN RUWA* 📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜 ◆ *TEA TREE OIL* Dayane daga cikin sinadaranda bincike yatabbatar da yana magance duk wata matsala kamar warin gaba kumburin gaba kaikayimd gaba, tare da  hana kamuwa da cututtuka masu lahani. Ana insert dawannan oil masuna tea tree oil sau 2 arana awanke daruwan dumi bayan minti talatin. ◆ *ZA'ATIR* Dawahala mace takiyaye shan shayin za'atir asameta da matsalin virus infection atare da'ita yana tsarkake dukkan jiki daga guba yana hana zubar farin ruwa kaikayi da kumburin gaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100 *INGANTATTUN SINADARAN MAGANCE ZUBAR FARIN RUWA*(GONORRHEA)داءالسيلان 📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜 ☆Ha...

HANYOYIN GYARA GABA

Image
*INGANTATTUN HANYOYIN MATSE GABA* 📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜 ★aduk bayan kowane jima'i qasaitacciyar mace kamata yayi kada mijinta yasake kusantarta batare da tatsuke gabanta ba. ★Masana ilimin jima'i sun bayyana cewa yawan ni'ima bashine abin burgewa ba matsi shine sinadari mafi gigita namiji. ★Hakika matsewarki shine sirrinda maigdanki bazai gaji dake ba. ★y'ar uwa hada sinadarai dakanki don morewa rayuwarki ta'aure. ★Ga kadan daga sinadaran da zaki'iya hadawadakanki. ★Rose water +veniger uhm tsarki da wannan hadi yana sa kamshin gaba tareda tsukewar gaba kuma zai hana kamuwa da matsalolin gaba kamar jinzafin jima'i koyawan daukewar ni'ima. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

HADIN GYARA FATA

Image
INGANTACCEN HADIN GYARA FUSKA DA FATARJIKI. 📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜 Duk lalacewar fuska ko fatar jiki yi amfani da vaseline hadeda mangoge hakora na splina ahadasu atare adinga shafawa tsawon sati 2. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

DOMIN SAMUN FARINJINI

Image
*DOMIN KWARJINI DA KARIN GIRMA* Duk kinada muhimmin haduwa dawani kozuwa gidan surukanki musamman idan akwai raini atsakaninku kokuma zakije gurin jama'ar dakike so surazana sbd kwarjininki to kawai sami farin faranti sabo kirubuta *suratulfil* *suratul kafirun* Kiwanke da ma'ulhubbi kishafe fuskarki kafin kije inda zaki *MASU NEMAN BUDIN UBANGIJI AHARKOKINSU* dan uwa ko y'ar uwa mike tsaye adaidai karfe 2 nadare yi alwala kayi nafila daidai iyawarka yi istigfari dasalati yanda xaka'iya daganan kakaranta way'annan manyan sunayen ubngji sau 307 Haka zakadinga wannan addu'a kwana 13 Daganan dan'uwa zakaga daukin ubangjinka shine fiyayyen masu jinkai abindogaro . ياحي ياقيوم ياقدوس ياقديريامقتدرياقديم يامقدم ياقر...