HANYOYIN MAGANCE KUMBURI DA WARIN GABA
*HANYOYIN WARAKA GA MATA MASU FAMADA KUMBURIN GABA KAIKAYI DA ZUBAR FARIN RUWA*
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
◆
*TEA TREE OIL*
Dayane daga cikin sinadaranda bincike yatabbatar da yana magance duk wata matsala kamar warin gaba kumburin gaba kaikayimd gaba, tare da hana kamuwa da cututtuka masu lahani.
Ana insert dawannan oil masuna tea tree oil sau 2 arana awanke daruwan dumi bayan minti talatin.
◆
*ZA'ATIR*
Dawahala mace takiyaye shan shayin za'atir asameta da matsalin virus infection atare da'ita yana tsarkake dukkan jiki daga guba yana hana zubar farin ruwa kaikayi da kumburin gaba.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
*INGANTATTUN SINADARAN MAGANCE ZUBAR FARIN RUWA*(GONORRHEA)داءالسيلان
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
☆Hanya tafarko dake taimakawa wajen magance matsalar rubar farinruwa shine atafasa ruwa cikin karamin kofi sai abari yahuce azuba cokali biyar na veniger sai adinga insert daruwan sau uku arana.
☆Hanya tabiyu gaway'anda sukadade da wannan matsalar susami BARDAQUSH(Marjoram) cokali biyu atafasashi da ruwa pure water daya sai atace adinga insert daruwan tsawon sati 4 kuma adinga gege gefen cinyoyi daruwa wannadm sinadarin yanamatukar kashe manyan kwayoyin cuta.
☆Hanyata uku gamaison bankwana daga duk wata matsala tasanyi dasauran matsalolin al'aura to asami ingantaccen ZA'ATIR(THYME)
Adinga tafasawa aduk bayan isha sai azauna aruwan dumin tsawon wata 2 kuma adinga shan shayinsa sau 2 arana yana magance matsalolin infection yana magance rashin sha'awa.
*MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment