HADIN GYARA FATA
INGANTACCEN HADIN GYARA FUSKA DA FATARJIKI.
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
Duk lalacewar fuska ko fatar jiki yi amfani da vaseline hadeda mangoge hakora na splina ahadasu atare adinga shafawa tsawon sati 2.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment