ABUBUWANDA KE HANA JINDADIN JIMA'I
*WASU ABUBUWANDA KE HANA JIN DADIN JIMA'I*
🖍🖍🖍🖍🖍🖍🖍🖍🖍🖍🖍🖍
◆Asadda ciki yashiga kokuma matarda kejin tsoron daukar ciki.
◆ayayinda ma'aurata ke jima'i abisa kuskure.
◆Ayayinda akarasa soyayya tagaskiya.
◆Ayayinda daya daga ma'auratan baya nuna shaukinsa dakulawarsa ga dayan.
◆Yawan amfanida sinadaran hana haihuwa .
◆Idan ita matar nadauke da ciwon suga.
◆Idan ita matar tadade batasamu haihuwa b.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment