Posts

Showing posts from September, 2020

DOMIN SAMUN MAFITA DAGA MATSALOLI

Image
 *DOMIN MAGANCE RASHIN NASARA ARAYUWA* ************************** Maifamada matsalolin rashin nasara aduk wani lamari nasa kasuwanci neman ilimi neman aiki kai budurwace keso ubangiji yatabbatarmata da miji anemin man khardal, atofa wannan ayar sau 41 si ashafa ajiki kafin aje gurin neman aikin wajen exam wajen kasuwanci ko wajen saurayinnda akeso,  Ga ayar kamarhaka: تولج الليل في النهار وتولج النهار في الليل وتخرج الحي من الميت وتخرج الميت من الحي وترزق من تشاءبغيرحساب. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎️08080678100 📲08162491101

DOMIN SAMUN KARBUWA AWAJEN JAMA'A

Image
 *DOMIN SAMUN KARBUWA DA KAUNA AWAJEN JAMA'A* ************************** Musamman matarda mijinta baidamu da'ita ba kokuma budurwarda samari basa kulata,kinemi ruwan ma'ulhubbi kitofamasa way'annan ayoyin: *1*wailunlikulli sau 7 2*wazayyanaha linnazirin  Kafa 7 3*wa'azzin finnasi bilhajji ya'atukarijalan wa'alakulli damirin ya'atina minkulli fajjin amiq. Sau 7 Sai akwaba lalle daruwan a'ajiyeshi kamar awa daya saikiyi kunsh ahannunki kidiga lallen agoshnki zaki fara ganin sauyi arayuwarki cikin 3 days da'izinin Allah, inkinada hali duk wata ki maimaita ,saidai kuma akula jama'a nasiyarmuku da jabun ma'ulhubbi. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

WANDA HARKOKINSA SUKA TSAYA

Image
 *WANDA HARKOKINSA SUKA TSAYA* ************************** Kamar kasuwanci neman aure samun miji nagari rashn haihuwa ,atofa wannan addu'ar aruwa adingasha wata daya za'asami sauyin rayuwa da'izinin Allah  anatofawa aruwa asha safe dayamma *A'UZUBILLAHI MINASHSHAIDANIRRAJEEM MINKULLI SHAI'IN MUGLAQ* 66 ****************** *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

WARAKA DAGA MATSALOLH

Image
 *DOMUN SAMUN WARAKA DAGA MATSALOLI* ************************** Wanda0matsaloli suke damunsa yanemi fatakarda kirubuta wannan suna na Allah الرحمان sau 200 da tawadar midadul'ishq awanke da ma'ulhubbi zaitaimaka sosai ayi bankwanada matsalolinda suke damun rayuwa dasajun alheri tare da annuri da hasken zuciya. anakuma karanta Sunan Allah ARRAHMAN kafa 200 atofa a hannu ashafi jikin wandake fushi ko gabadakai ko makiyinka dan yadena fushi ko gaba ko kiyayya dakai. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

MATARDA ALJANU SUKE HANATA AURE

Image
 *MATAR DA ALJANU SUKA HANATA AURE* ************************** Dafarko kinemi man zaitun da man kafur kihadesu guri daya ki'ajiyesu adakindakike kwana abangon gabas kullum bayan sallar asuba kina'idar da salla kidauko man kitofa suratul kafirun kafa 70 tsawon kwana uku. Saikimaidashi man shafawarki aduk jikinki tsawon kwana 15 duk matsalolin iska dake jikinki masu haddasamiki korar samari ko rigimada masoya ko rashn masu zuwa nemanki dadai dukkan matsaloli zakirabudasu insha Allah. Daganan saikinemi ingantaccen SABUNUL JAMAL kidinga wankadashi dan samun kwarjini dasoyayya dafarinjini agurin jama'a. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️ 08080678100 📲 08162491101

DOMIN SAMUN MIJI

Image
 *DOMIN SAMUN MIJI NAGARI GA MATANDA SUKADADE BASUYI AURE BA* ************************** Kinemi farar takarda marar layi kirubuta suratulfajri da alamnashrah amma da tawadar midadul'ishq zakiy rubutun awanke da MA'ULHUBBI akwaba lalle dashi bayan isha a'ajiye lallen awaje yakwana washe gari kiyi kunshi ahannunki kuma kishafa kadan agashnki dayardar ubngji masoyanda zasu aureki zasu fito. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

KARIYA DAGA YAWAN BARI

Image
*MATARDA TAKE YAWAN SAMUN BARI ADUK SADDA TADAUKI CIKI* ************************* Aduk sadda taga tasami ciki tadinga tofa wannan ayar kafa 11 akowace sallah tana tofa wa cikin nata intaxo bacci tatofa aruwa tasha dayar Allah zatahaifeshi cikin aminci ga ayar kamarhaka ونجيناه واهله من الكرب العظيم *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

MATARDA JINI YAKI DAUKEMATA

Image
 *MATARDA JINI YAKI DAUKEMATA* ************************** Tanemi zam tatofa way'annan ayoyi idan xata kwanta bacci  *وقيل ياارض ابلعي ماءك وياسماءأقلعي وغيض الماء. *لكل نبإمستقر. *ومامحمدالارسول قدخلت من قبله الرسل افإن مات اوقتل انقلبتم علي أعقابكم. Kowace aya sau 12. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

WANDA KEJIN MOTSI AJIKINSA

Image
 *WANDAKEJIN WANI MOTSI AJIKINSA DAYAKE TINANIN SIHIRINE KO JINNU* ************************** Anemi man zaitun da bakin miski  akaranta way'annan ayoyin adinga shafa man ajikin za'asami waraka daga kwana uku insha allah. *قل الله أمركم بهذا أم علي الله تفترون *بكهيعص كفيتنا *وبحمعسق حميتنا *فسيكفيكهم الله وهو السميع العليم Kowanne kafa 21 *DAGA MATSALOLIN MAGAURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

GARIN LEMUN TSAMI

Image
 *BUSASSHEN LEMUN TSAMI* 🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋 Yana karfafa zuciya daga kamuwa da miyagun cutuka. Yana tsaftace jini daga guba kitse. Yana wanke hanji daga cutuka mabanbanta. Yana taimakawa matanda sukahaihu wajen dawomusu da sinadaranda sukarasa,yamagance gajiya raunin gabobi da cikakken nishadi. Ayi garinsa adingashan karamin cokali sau 2 arana ashayi. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

TIRAREN JAZBULQULUB

Image
 *TIRAREREN JAZBULMAWADDA*   (Domin samun soyya) Tirarene muhimmi wajen samun cikakkiyar soyayya ga miji ko saurayi,duk matarda ke amfani dashi wlh namiji bazaiso yaga bacinranta ba,zakisha gaban mata awajen mijinki ko saurayinki,yana motsa sha'awar namiji yaji kekawai yakeso da bukata, wannan tirare maisuna JAZAJUBUL MAWADDA hakika shine zabinkowace mata domin huce takaice domin samun orignal kutuntubemu. ☎️08080678100 📲08162491101
Image
  MANYAN MATSALOLINDA KE HANA  SAMUN MIJIN AURE. ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 Wasu daga cikin y'an mata nahaduwa daqaddarar miyagun samari ko makiya tayanda zasuje sukullamiki tarkon sihirinda zaizama silar bawani dake sha'awar aurenki, domin anyimiki sihirinda ake kira سحرالتعطيل Sihirene dazaki zauna bamaison zamadake amatsayin wai masoyiya ballantana kuma matarda za'a aura. *KADAN DAGA ALAMOMIN WANNAN SIHIRI* ★Duk wanda keda niyyar aurenki zaidinga ganinki mummuna kawai masu niyyar lalata rayuwarkine zasu dinga ribibinki. ★Kema zakiji duk wandake niyyar aurenki baikwantamikiba zakidinga hango muni ko aibinsa. ★Haka kawai kedashi zakuji kuntsani juna in'antambayeku meye sila ba'amsa. ★Jinkasala ko gajiya ko damuwa aduk sadda yace zaizo gurinki. ★Zai'iyaganinki ahanya yaji yakamu dakaunarki amma dayazo gdanku saiyaji kinficemasa dagarai. ★Zaidinga waswasi dayawan zargin yandakike gudanarda rayuwarki. *MANYAN ALAMOMINDAKE HANA AURE DAGA BANGAREN ALJANU* ★yawan...

MAN ITATUWA

Image
 *MUHIMMAN BAYANAI GAMEDA MAN ITATUWA* 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸       *MAN YANSUN*             Anise oil yana magance matsalolin ciwon kirji,yana wanke mara yanagyara gashi.       *MAN RAIHAN*               Basil oil Yana magance ciwon gabobi yanataimakawa wajen samun isasshen bacci yanataimakawa kwakwalwa. *MAN SHAMMAR*         Fennel oil Yana magance ciwon gabobi yanataimakawa masu cutar athma.        *MAN KWAKWA*              Coconut oil Ingantaccene wajen gyara gashi ciwon basir ciwon baya.          *MAN ZAITUN*               olive oil Yana gyara gashi fata wanke jiki daga guba kara karfin gani,anakuma inseu dashi b4 sex yanakara nishadi.        *MAN KUZBURA*           Coriander oil Yana magance ciwon suga hawanji...

TASIRIN MAHAIFIYA

Image
 *MAHAIFIYA* Ce kadai addu'arta kesauyamaka mummunar qaddara take yanke da izinin Allah.           *MAHAIFIYA* ke'iyafahimtar gaskiyarka da karyarka koda kuwa kaboyemata meke ranka.         *MAHAIFIYA* ce ke'iya bada ranta domin karayu.          *MAHAIFIYA* ce kadai keda wata baiwa dazataji ajikinta idan wani mummunan abu zaisameka,danhaka kada mudage dagardama yayinda tahanamu wata tafiya.            *MAHAIFIYA* Zama ajikinta kekara natsuwa zurfin tinani da kwanciyar hankali.           *MAHAIFIYA* Allah karayamana iyayenmu kasamu mubisu saudakafa kaimana arzikin farantamusu. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📱08162491101