MAN ITATUWA
*MUHIMMAN BAYANAI GAMEDA MAN ITATUWA*
πΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈ
*MAN YANSUN*
Anise oil
yana magance matsalolin ciwon kirji,yana wanke mara yanagyara gashi.
*MAN RAIHAN*
Basil oil
Yana magance ciwon gabobi yanataimakawa wajen samun isasshen bacci yanataimakawa kwakwalwa.
*MAN SHAMMAR*
Fennel oil
Yana magance ciwon gabobi yanataimakawa masu cutar athma.
*MAN KWAKWA*
Coconut oil
Ingantaccene wajen gyara gashi ciwon basir ciwon baya.
*MAN ZAITUN*
olive oil
Yana gyara gashi fata wanke jiki daga guba kara karfin gani,anakuma inseu dashi b4 sex yanakara nishadi.
*MAN KUZBURA*
Coriander oil
Yana magance ciwon suga hawanjini ciwon zuciya ciwon gabobi.
*MAN ALKAMMUN*
Cumin oil
Yana kashe tsutsarciki datsakuwar mara yana rage radadin ciwo da tashn zuciya.
*MAN BAQDUNAS*
Parsley oil
yana wanke mara yana wanke qoda da tsakuwar mara.
*MAN TIRMIS*
Lupine oil
yana gyara fuska dafatarjiki yana magance matsalar ciwon suga.
*MAN JIRJIR*
Watercress oil
yanawanke majinar kirji yana wanke jini musamman ga masu shan sigari yanataimakawa mata wajen saukarda ni'ima kara sha'awa.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
π±08162491101
Comments
Post a Comment