MATARDA ALJANU SUKE HANATA AURE
*MATAR DA ALJANU SUKA HANATA AURE*
**************************
Dafarko kinemi man zaitun da man kafur kihadesu guri daya ki'ajiyesu adakindakike kwana abangon gabas kullum bayan sallar asuba kina'idar da salla kidauko man kitofa suratul kafirun kafa 70 tsawon kwana uku. Saikimaidashi man shafawarki aduk jikinki tsawon kwana 15 duk matsalolin iska dake jikinki masu haddasamiki korar samari ko rigimada masoya ko rashn masu zuwa nemanki dadai dukkan matsaloli zakirabudasu insha Allah.
Daganan saikinemi ingantaccen SABUNUL JAMAL kidinga wankadashi dan samun kwarjini dasoyayya dafarinjini agurin jama'a.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️ 08080678100
📲 08162491101
Comments
Post a Comment