TASIRIN MAHAIFIYA
*MAHAIFIYA*
Ce kadai addu'arta kesauyamaka mummunar qaddara take yanke da izinin Allah.
*MAHAIFIYA*
ke'iyafahimtar gaskiyarka da karyarka koda kuwa kaboyemata meke ranka.
*MAHAIFIYA*
ce ke'iya bada ranta domin karayu.
*MAHAIFIYA*
ce kadai keda wata baiwa dazataji ajikinta idan wani mummunan abu zaisameka,danhaka kada mudage dagardama yayinda tahanamu wata tafiya.
*MAHAIFIYA*
Zama ajikinta kekara natsuwa zurfin tinani da kwanciyar hankali.
*MAHAIFIYA*
Allah karayamana iyayenmu kasamu mubisu saudakafa kaimana arzikin farantamusu.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
📱08162491101
Comments
Post a Comment