GARIN LEMUN TSAMI
*BUSASSHEN LEMUN TSAMI*
🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋
Yana karfafa zuciya daga kamuwa da miyagun cutuka.
Yana tsaftace jini daga guba kitse.
Yana wanke hanji daga cutuka mabanbanta.
Yana taimakawa matanda sukahaihu wajen dawomusu da sinadaranda sukarasa,yamagance gajiya raunin gabobi da cikakken nishadi.
Ayi garinsa adingashan karamin cokali sau 2 arana ashayi.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
📲08162491101
حسنا جميل جداً
ReplyDeletesa me plaît ce site je veux plus d'explications
ReplyDelete