Posts

Showing posts from January, 2020

YADDA YAKAMATA KITSARA KWALLIYARKI

Image
*YADDA YAKAMATA KITSARA KWALLIYARKI** ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ Shin kina cikin kuruciyarki kuma fuskarki ba ta yi miki yadda kike so saboda kuraje? Kada ki da mu, domin idan har kin bude wannan shafin namu na kwalliya, to ki san cewa matsalolinki sun kusa karewa in sha Allahu. Wadannan irin kurajen matasan na faruwa ne saboda canjin da jikinki ke samu a wannan lokacin. A wannan makon mun kawo miki yadda za ki magance wadannan matsalolin kamar haka: · Idan kina sha’awar samun fuska mai laushi kuma marar kuraje, to ya kamata a kullum ki tuna abubuwa uku; wanke fuska da ruwan ‘face wash’ da goge fuska da sinadarin ‘cleanser’ da kuma shafa man da ya dace da fatarki. · Ki zama mai kula da hannayenki a kodayaushe. Idan kina da kurajen fuska, kada ki dame su da yawan matsa, domin yin hakan na janyo tabo mai wuyar bacewa. · Ki rika amfani da man shafawa mai dauke da sinadarin ‘sunscreen’ minti 15 kafin ki shiga rana. · Domin yin kwalliya mai inganci, ki rika shafa man gashi kafin ki wanke gash...

SINADARANDA FATA TAKESO

Image
*SINADARANDA FATA TAKE BUKATA WAJEN KWALLIYA* ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป Sakamakon irin nau’ukan man shafawa na zamani wanda mata da dama basu san dame ake hada su ba. Su dai daga ganin ya yi kyau sai ace zai wa fata kyau. Yawan shafa irin wadannan na’ukan man na haifar da kuraje wadanda ba su saurin barin fuska. Koda kuwa sun bar fuska sai aga tabon na nan baya bata. Don haka ne a yau na kawo muku abubuwan kwalliya shida wanda ko a gida za’a iya hadasu domin samin fata mai laushi kuma mara kuraje. • Man zaitun; yana dauke da sina daren rage maiko a fuska. Don haka yana da kyau idan za’a sake yin kwalliya a sami auduga a tsoma a man zaitun a rika goge fuskar da ita kafin a sake maka wata kwalliyar. Yin haka na hana fesowar kuraje a fuska. • Kwakwa; sai aga mace fara kyakykyawa kamar a wanke hannu kafin a taba amma daga an taba hannunta sai aji shi kamar tana faskare da surfe tsabagen tauri. Idan ana da irin wannan matsalar, sai a sami kwa-kwa a kankare bayansa sannan a ma...

HANYOYIN MAGANCE ZUBARGASH

Image
*HANYOYI MAGANCE ZUBAR GASHI ALOKACIN SANYI* ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ Sanyi na daya daga cikin yanayi da dalilin da ke zubar da gashin mace. Saboda haka, ya kamata mu kula da gashin kanmu, domin yana cikin abin da ke dada wa mace kyau. Akwai mayuka da dama wadanda ake shafawa a gashi domin hana gashin zubewa. Akawai man zaitun da man kasto (castor oil). Za a iya hada man zaiyun da zuma ko ruwan lemun tsami da man kwa-kwa. Wadannan mayukan na gyara gashi da hana shi zubewa, ya sanya shi sheki da kuma tsayi. Man zaitun Yana da kyau a rika shafa man zaitun a gashi domin kare shi daga bushewa. Za a iya sanya zaitun a wuta ko a rana, idan ya narke (sosai) sai a shafa a fatar kai. Rashin shafa man zaitun a fatar gashi na sanya gashin karyewa. Man kasto (castor oil) don gyaran gashi Za a iya samun wannan man a shagunan da ake sayar da kayan kwalliya a kasuwa. A narkar da man a rana, sannan sai a turara tawul din wanka, bayan an shafa man, sai a daura tawul din a kai har na tsawon mintuna 15 k...

HANYOYINDA AKE SAMARDA MAGANI

Image
*HANYOYI DA ABUBUWANDA AKE MAGANI DASU* ๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š Anasamar da magani tahanyoyi kamar haka: 1⃣Revelation medicine ุงู„ุนู„ุงุฌ ุจุงุงู„ูˆุญูŠ Wato abubuwanda annabawa sukasanar cewa abu kaza maganin cuta kaza ne. 2⃣Inspiration medicine.ุงู„ุนู„ุงุฌ ุฅู„ู‡ุงู…ูŠุง ubangji yakimsawa wani fahimtar cewa abu kaza yana maganin kaza kuma agwada aga abin yayi. 3⃣Proof medicine ุงู„ุนู„ุงุฌ ุจุง ุงู„ู…ุฌุฑุจุงุช Shine duk jama'a suntaso dacewa abu kaza angwada yana magance matsala kaza. 4⃣Plant ุงู„ุนู„ุงุฌ ุจุง ุงู„ุฃุนุดุงุจ magani tahanyar bishiyoyi manya da kanana datsirrai masu yado da marasa yado saiwar su da itacensu sassakensu da ganyensu Hudarsu da y'a'y'ansu da Karonsu. 5⃣Animals.ุงู„ุนู„ุงุฌ ุจุงู„ุฏูˆุงุจ anakuma samun waraka tahanyar amfani da dabbobi manyansu da kananansu na tudu danaruwa namansu da fatarsu kashinsu da fitsarinsu. 6⃣Minerals ุงู„ุนู„ุงุฌ ุจุงู„ู…ุนุงุฏู† sune sinadaranda ke cikin kasa kamar gishiri kanwa kwalli da sauransu MAFIYAWAN MAGANI NAFITANE DAGA WAY'ANNAN HANYOYI DAMUKA AMBATA. *DAGA MATSALOLIN ...

IDAN KINA FAMA DA SHARRIN MUGUWAR KISHIYA

Image
*DOMIN DAUKAR FANSA AKAN MUGUWAR KISHIYA* ๐Ÿ““๐Ÿ““๐Ÿ““๐Ÿ““๐Ÿ““๐Ÿ““๐Ÿ““๐Ÿ““๐Ÿ““ Dayawa akwai matan da sunhana y'an uwansu mata sakewa batare da hakki ko dalili ba wasu matan sam basa kaunar ganin alheri kokadan ga abokan zamansu ,zasu iya aikata dukkan sharri dan ganin sun gurbata rayuwar abokan zamansu wani lokacin harda y'ayan kishiyoyinsu ๐Ÿ–‹Susa a haukatar ๐Ÿ–‹Ko a wulakantar ๐Ÿ–‹ko adinga shiga hakki ๐Ÿ–‹ko adena mu'amala ๐Ÿ–‹Ko atsani ๐Ÿ–‹ko alalata rayuwar y'ay'a ๐Ÿ–‹ko ahana kishiya haihuwa ko turen bakin jinnu ko y'ay'a suki karatu ko kasuwa kokuma duk abun arziki bazasu'iya b ๐Ÿ–‹wani lokacin kuma uwar mijice ke makancewa tadinga ire iren way'annan miyagun dabi'u. Munshirya tsaf dan ceto y'anci da farincikin masu damuwa tayadda zasu rayu cikin jindadi da y'anci dakuma kariyar ubangji. Allah yaimana jagora. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎08080678100 08162491101

MATSALOLIN MAZA

Image
*SAURIN 'INZALI* MAZA NAFAMA DA MATSALAR RASHIN KUZARI ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ ๐Ÿ”ธIdan namiji yanaiwa matarsa soyayya mai zafi makahon so hakan na'iya haddamasa saurin inzali. ๐Ÿ”ธIdan namiji baida cikakkiyar sha'awar ita matar hakan na'iya kawo masa rauni. ๐Ÿ”ธMafi yawan kyakwawan mata sosai mazajensu nafama da matsalar saurin inzali. ๐Ÿ”ธIdan mace tazama gwanar sarrafa namiji to wani namijin yakan'iya kawowa da wuri. ๐Ÿ”ธHaka idan mace tazama marar iya janhankali da wasanni nami zai'iya kamuwa da matsalar rauni. ๐Ÿ”ธRashin samun cikakkiyar fahimta nuna soyayya da kauna to dawahala asami gamsuwa atsakani. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎08080678100 08162491101

HANYOYIN MAGANCE RASHIN JIN QAMSHI KO WARI

Image
HANYOYIN MAGANCE MATSALAR RASHIN JIN KAMSHI KO WARI ๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ƒ๐Ÿป  Akwai dayawa daga cikin mutane way'anda keda matsalar rashin jin kamshi ko wari  Matsaloli dadama suna haifarda wannan matsalar wasuma ahaka suke zuwa duniya da'ita wannan matsalar  Hanyoyi mafi sauki daza'abi dan magance wannan matsalar sune:  ☆Asami ZAITUL KHARU'U ุฒูŠุช ุงู„ุฎุฑูˆุน Adora akan wuta idan yatasasa sai'a dinga shafawa ahancin sau uku arana Insha allahu za'ayi bankwanada matsalar  ☆Kokuma asami ROSE WATER ู…ุงุกุงู„ูˆุฑุฏ Adora akan wuta sai'adinga sirace dahayakin ruwan dayardar ubngji za'ayi bankwana da matsalar.  ☆Kokuma asami ู…ุณุญูˆู‚ ุงู„ุบุฑูุฉ Ahada da zuma adinga sha a tea sau 2 arana safe dakuma lokacin kwanciya insha allahu za'a dace DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100

HANYOYIN MAGANCE RAUNIN MAZAKUTA

Image
*HANYOYIN MAGANCE SAURIN INZALI*Premature ejaculation ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ Duk magidantan da kefamada saurin kawowa gamsuwa darashin kuzari: ๐Ÿ–คSoya kwan kazar hausa dagarin habbatusauda asaka kayan yaji aci dasassafe ayi haka tsawon sati. ๐Ÿ–คShan shayin garin  kanumfari dasassafe tare da madara tsawon sati 2. ๐Ÿ–คMatse ruwan albasa ahada da zuma kanumfari adora akan wutakadan idanruwan yahade da zumar asauke adinga shan cokali 4 arana. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎08080678100 08162491401

DOMIN RABA MIJINKI DA MATAN BANZA

Image
*INGANTACCEN SIRRINDA ZAKI RABA MIJINKI DA MATANDA KE BIBIYARSA* ๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š kawai kisami hoton matar koda awayane saikiyi printin dinsa tare da na mai gdan naki kowane hoto kishafa madaciyar bakar kaza abayansa saiki manne hotunan ajikin juna inda kika shafa madaciyar amma kan matar akasa na mijin asama saikitofa suratuddalaq sau 7 kinagamawa kuma kitirarasu da *FULFUL'ASWAD* da *BUKHURULFIRAQ* saikinade da bakar leda kinemi gurinda haske baya zuwa ki'ajiye wato gurinda kullum duhune to zasu rabu duk way'anda akaiwa haka zasu dena kula juna musamman way'anda alakarsu batadace ba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎0808678100 08162491101

KARIYA DAGA SHARRIN MAKIYA

Image
*MAYARDA SIHIRI GA WANDA YATUROSHI* ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ Duk wanda makiya suka sakoshi agaba suna jifansa da sharri damakirci kuma kakeso sharrinsu yakoma kansu, musamman ga way'anda akewa turen aljani inkanason kamayarwa da mutum sharrinsa yi alwala kafara karanta ayatul'kursy 21 sai wannan ayar: ูุณูŠูƒููŠูƒู‡ู… ุงู„ู„ู‡ ูˆู‡ูˆุงู„ุณู…ูŠุน ุงู„ุนู„ูŠู… sau 1111 amma duk bayan kafa 100 za'a karanta wannan addu'ar sau daya: ุฃุณุฃู„ูƒ ูŠุงุงู„ู„ู‡ ูŠุงู…ู†ุชู‚ู… ูŠุงุนุงู„ู… ุงู„ุณุฑูˆุงู„ุฃุณุฑุงุฑ ููŠ ุงู„ุจุฑูˆุงู„ุจุญุงุฑ ุฃู† ุชุฑุฏูƒูŠุฏู‡ู… ููŠ ู†ุญูˆุฑู‡ู… ูˆุชุฏู…ุฑุจูŠูˆุชู‡ู… ุจุณุฑ ูƒู‡ูŠุนุต ุญู… ุนุณู‚ ุทุณ ุทุณู… ูŠุณ ูˆุงู„ู‚ุฑุขู† ุต ูˆุงู„ู‚ุฑุขู† ูˆุตู„ูŠ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠ ุณูŠุฏู†ุง ู…ุญู…ุฏูˆุนู„ูŠ ุขู„ู‡ ูˆุตุญุจู‡ ูˆุณู„ู…. za'a maimaita tsawon kwana 7. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎08080678100 08162491101

ABUBUWANDA KE LALATA BREAST

Image
*ABUBUWANDA KE LALATA NONON MACE* ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ matukar bakya kula da breast dinki to kuwa kullum kina cikin damuwar zubewarsu duk gyarandazakiyi bazakiga canji ba matukar kina aikata daya daga abubuwa kamarhaka: ★Kwanciya rubda ciki. ★tatse ruwan nono bayan haihuwa ko yaye. ★yawan amfanida chocoalate,coffee. ★yawan gajiyarda kwakwalwa ko yawan damuwa. ★zamada daurin kirji ba rigar nono. ★fidda nono takasan riga. ★Rashin saka rigar nono dazata dago da breast. ★Saka damammun kaya batare da rigar nono b. *akwai abubuwa dadama amma zamu isu daway'annan zuwa gaba, muna sanarwa y'an uwa cewa duk masu famada matsalar cikowar breast da dagowarsa to sunemi maganinmu maisu tausi'ussadar maganine gangaria da baida illa ga lafiya yasaurin gyara nono akwana goma kacal* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

MATSALOLIN RAMA

Image
https://dandalinaminuyahuza.blogspot.com/2018/10/kawarda-rama-da-samun-jiki-mai-kyau-duk.html *KAWARDA RAMA DA SAMUN JIKI MAI KYAU* ************************************* Duk wanda rama tadameshi keson jikinsa yamulmule to ga kayan hadi: ★Adinga shayin *KUZBURA* dazuma kullum kofi2 tsawon sati 2. ★Kokuma adinga tafasa yansun da teen ana karyawa dashayinsu kwana 40 duk ramardake damunka zatagushe namanjikinka yaciko. *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDCINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☏08162491101 08038368766 08067680164 0808067810

TSARABA GA MATA

Image
ABUBUWANDA KE JAWO DAUKEWAR NI'IMA GA MATA ๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ Abubuwan dake rage ma mace Ni‘ima. Abinda ake cema ni‘ima a wajen ya mace shine “cikakkiyar gamsarwa ga da‘ namiji sakamakon jima‘i.wannan ko ya hada da;  (1)Ruwa (2)Zurfi  (3)Dumi (4)Matsatsi  (5)Tudun gaba (virginal-comvo lsion) (6)Gyararren gashin mara (7)damshin gaba Ana ce musu “Natural sexual physique“ ๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ Abubuwan dake rage Ni‘iman mace: (1)Karewan ruwa (2)Wangalewan farji (3)Bushewan farji (4)Sanyin farji  (5)Yawan zama ba wando pants  (6)Ramewan farji  (7)Yawan sanya yatsa (8)Yawan jin yunwa (9)Ciwon basir  (10)Yawan ma‘digo Wadannan na tafiyar da ni‘imar mace sai ta koma takaff ba dadi ko na kobo . ๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 TIRARE ADON MACE                              ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ...

DOMIN SAMUN SOYAYYA

Image
*DOMIN SAMUN KWARJI DA SOYAYYAR JAMA'A* ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ Musamman gamasu hulda dajama'a ko y'ankasu ko y'an mata kai harma da matan aure dankara samun karbuwa awajen mazajensu duk wanda yakallek zaiji ya'aminta dake nemi *MA'ULHUBBI* kitofa wannan ayar aciki ู‚ู„ ูŠุญูŠูŠู‡ุงุงู„ุฐูŠ ุฃู†ุดุฃู‡ุง ุฃูˆู„ ู…ุฑุฉ ูˆู‡ูˆ ุจูƒู„ ุฎู„ู‚ ุนู„ูŠู… sau goma shahudu sai adinga shafawa afuska dasassafe tsawon sati daya. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 08080678100 08162494101 08038368766

INGANTACCIYAR HANYAR MALLAKAR MIJI

Image
*INGANTACCIYAR HANYAR MALLAKAR MIJINDAKE BAKI MATSALA* ๐Ÿงก๐Ÿงก๐Ÿงก๐Ÿงก๐Ÿงก๐Ÿงก๐Ÿงก๐Ÿงก๐Ÿงก Idan miji nabaki matsala kokuma kinada bukata agunsa kuma yanadahalinyi yaki,kekeso duk abinda kika furta ya'amince to kinemi garin maganin mu maisuna *AMNAH* kitirara gaba dashi kinakiran sunan mijin sau 70 tareda bukatarda kike da'ita awa daya ko biyu kafin sex zakisamu abinda kike nema. ๐Ÿงก๐Ÿงก๐Ÿงก๐Ÿงก *Sanarwa* Dukkan matarda tamallaki oil dinmu maisuna *RAKUMI DA AKALA* tohakika zataci moriyar zaman aure. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATATGROUPS* 08080678100 08162491101 08038368766

WARAKA DAGA MATSALOLIN JINNU

Image
*MATAR DA ALJANU KE CANJAMATA KAMANNINTA* ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ Wasu matan duk kyawunsu sai masoyansu sudinga ganin muninsu ko mazajensu asanadin sihirin bakinjini kokuma aljanu dan su hanasu aure kokuma mazajensu sudena ganin kyawunsu sai kaga mace bata burge kowa sai way'anda ba'aurenta zasuyiba maifamada'irin wannan matsalar kinemi: ๐Ÿ”ธMAN HABBATUSSAUDA ๐Ÿ”ธRose water ๐Ÿ”ธma'ulhubbi saikihadesu guri daya kitofa ๐Ÿ”ธayatulkursy 33 ๐Ÿ”ธsuratul'a'ala 7 ๐Ÿ”ธูˆุฒูŠู†ุงู‡ุงู„ู„ู†ุงุธุฑูŠู† ูˆุญูุธุงู…ู† ูƒู„ ุดูŠุทุงู† ุงู„ุฑุฌูŠู… 7 ๐Ÿ”ธูุทุฑุฉุงู„ู„ู‡ ุงู„ุชูŠ ูุทุฑุงู„ู†ุงุณ ุนู„ูŠู‡ุงู„ุงุชุจุฏูŠู„ ู„ุฎู„ู‚ ุงู„ู„ู‡ 7 ๐Ÿ”ธayoyin warware sihiri sau 7 ๐Ÿ”ธFalaq nasi qulhuwa qul ya'ayyu 7 kowace sura. idan angama sai'adinga shafawa ajiki aduk sadda'za'akwanta bacci wannan hadin yana warware sihiri ga maza damata yara damanya kuma yanasa mace ta kubuta daga dukkan matsaloli. ๐Ÿ”ธasami zuma ahada man habbatussauda atofa ayoyin duka adinga safe dayamma duk abindake jin mutum zaifita. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎0808...

DOMIN SAMUN MIJI

Image
*DOMIN WARWARE SIHIRI DA SAMUN MIJI* ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ Idan mace tadade batai aure ba asanadin sihiri kowata matsala da'akarasa gane kanta anemi *MA'ULHUBBI* atofa suraturrahaman kafa 7 atofa aciki ashafe dukkan jiki kuma ayayyafa adakin da'ake kwana da shimfida hakaza'ayi kullum harkwana 7 zatarabuda matsala kuma kyawunta dakwarjininta zaibayyana a'idanun jama'a. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎080806781000 ☎08162491101 ☎08038368766

MUHIMMANCIN SHAN SHAYI

Image
*MUHIMMANCIN SHAN SHAYI* ๐Ÿท๐Ÿท๐Ÿท๐Ÿท๐Ÿท๐Ÿท๐Ÿท๐Ÿท๐Ÿท Wasu likitoci a hukumar gudanar da bincike ‘Melbourne’s Baker Heart and Diabetes’ dake kasar Amurka sun bayyana cewa shan ganyen shayi ‘Tea’ ko kuma bakin shayi ‘Coffee’ kofi uku a rana na kare mutum daga kamuwa da cutar zuciya. Likitocin sun ce sun gano haka ne bayan gudanar da bincike kan amfanin da sinadarin ‘Caffene’ (wanda ake samun sa a shayi) ke yi wa jikin mutum musamman wadanda ke fama da cutar ciwon zuciya. ” Mun gano cewa shan kofin shayi uku a rana ga mai fama da cutar zuciya yana rage illar da cutar ke yi a jikin sa sannan wadanda basu dauke da cutar idan har suna yin haka za su iya samun kariya daga kamuwa da wannan cuta.” Jagoran wannan bincike Peter Kistler ya karyata camfin da mutane ke yi cewa wai masu fama da cutar zuciya bai kamata suna shan irin wannan shayi ba. Kistler yace shan shayi musamman wanda ke dauke da sinadarin ‘Caffene’ ga wanda ke fama da irin wannan cuta zai taimaka masa wajen yadda zuciyar sa zata bug...

TASIRIN SHAYI AJIKIN DAN'ADAM

Image
*TASIRIN SHAYI AJIKIN DAN'ADAM* ๐Ÿฅƒ๐Ÿฅƒ๐Ÿฅƒ๐Ÿฅƒ๐Ÿฅƒ๐Ÿฅƒ๐Ÿฅƒ๐Ÿฅƒ๐Ÿฅƒ 1. Shan Lipton kofi daya a kullun na rage saurin kamuwa da cutar sankara wato cancer. 2. Shan kofin Lipton daya da safe na kara inganci da kare lafiyar zuciya da hanyoyin jinni saboda yana dauke da wani sinadari da ake kira (Epigallocatechin gallate) da kuma sauran sinadari da ke hana toshewar hanyoyin jini. 3. Lipton tea na dauke da sinadarin Flabonoids da ke taimakawa jiki samun kuzari. 4. Yawan shan Lipton na kawar da kwayoyin cuta na baki don haka na maganin cututtukan baki da warin baki. 5. Yana taimakawa wajen narkar da kitse a jikin mutum don haka yana rage kiba da nauyin jiki sosai in aka jure shansa. Idan ana sha duk safiya da zarar an tashi a gado ba tare da an sanya masa suga ko wani abin zaki ba yana haifar da sakamako mai kyau na rage kiba. 6. Yana rage ciwon jiki da na gabobi domin Lipton tea na dauke da sinadaran EGCG wato Ephigalloncatechin gallate. 7. Yawan shan ganyen tea na Lipton yana sa kullun mutum ya ...