TASIRIN SHAYI AJIKIN DAN'ADAM

*TASIRIN SHAYI AJIKIN DAN'ADAM*
🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃
1. Shan Lipton kofi daya a kullun na rage saurin kamuwa da cutar sankara wato cancer.
2. Shan kofin Lipton daya da safe na kara inganci da kare lafiyar zuciya da hanyoyin jinni saboda yana dauke da wani sinadari da ake kira (Epigallocatechin gallate) da kuma sauran sinadari da ke hana toshewar hanyoyin jini.
3. Lipton tea na dauke da sinadarin Flabonoids da ke taimakawa jiki samun kuzari.
4. Yawan shan Lipton na kawar da kwayoyin cuta na baki don haka na maganin cututtukan baki da warin baki.
5. Yana taimakawa wajen narkar da kitse a jikin mutum don haka yana rage kiba da nauyin jiki sosai in aka jure shansa. Idan ana sha duk safiya da zarar an tashi a gado ba tare da an sanya masa suga ko wani abin zaki ba yana haifar da sakamako mai kyau na rage kiba.
6. Yana rage ciwon jiki da na gabobi domin Lipton tea na dauke da sinadaran EGCG wato Ephigalloncatechin gallate.
7. Yawan shan ganyen tea na Lipton yana sa kullun mutum ya zama kamar saurayi ko budurwa domin yana gyara lafiya da ingancin fatar jiki. Mai yawan shan Lipton tea kullun fatarsa za ta dinga laushi.
8. Yana rage yawan kitse a cikin jijiyoyin jini (Cholesterol) idan aka juri shansa a kullun.
9. Shan Lipton tea a kai a kai na rage yuwar kamuwa da ciwon suga musamman ma diabetes, domin yana kunshe da sinadaran da ke rage karuwa sugar a cikin jini.
10. Yana rage wasu kananun kumburi a jikin mutum domin yana kunshe da abin da ake kira Antiodidant.
11. Yawan shan Lipton kan kwantar da hankali kuma ya kawo natsuwa ga wanda ke cikin wani halin tashin hankali.
12. Shan Lipton tea na kara inganta garkuwar jiki saboda yana dauke da Bitamin C mai yawa. Domin haka yana rage saurin kamuwa da cututtuka masamman cutar mura.
13. Bincike ya tabbatar da cewar shan Lipton tea na rage yiyuwar kamuwa da Prostate Cancer. Sannan kuma bincike ya tabbatar da cewar matan da ke yawan shan Lipton tea sun fi matan da ba su shansa rashin kamuwa da sankarar nono/mama.
14. Yana rage yiyuwar kamuwa da Stroke wato katsewar bugun zuciya nan take. Domin yana kunshe da sinadarin da ke hana kaurin jijiyoyin jini.
15. Shan Lipton a-kai-a-kai na maganin mantuwa kuma na sanya ka ji garau a lokuta da dama. Dattijai da ke yawan shan Lipton tea sun fi wadanda ba su sha kaifin basira da rashin mantuwa kuma yana hana yuwar kamuwa da cutar Alzheimer.
16. Shan Lipton tea na maganin hawan jinni domin yana kunshe da sinadaran da ke daidaita karfin gudun jini a jiki.
17. A cikin Lipton tea akwai sinadarin Iron wanda ke maganin karancin jinni a jiki, domin haka yana taimakawa wajen cutar Anemia wato karancin jini a jiki.
18. Shan Lipton yana kare lafiyar koda da hanta sosai domin yana fitar da cututtuka daga koda da hanta kuma ya inganta ayyukansu ta yadda ba za su iya rike cututtuka ba.
19. Shan Lipton na rage karfin tari. Idan aka sha Lipton da ruwan zafi aka sa zuma yana amfani sosai. Kuma yana maganin ciwo ko zafin wuya. Ana shan Lipton ne da Lemongrass da ruwan dumi.
Matsalolin Da Shan Lipton Kan kawo
1. Hana barci cikin dare saboda caffeine da ke cikinsa. Amma bai kai na sauran tea yawa ba.
2. Masu ciwon koda, saboda shan Lipton tea na sanya yawan fitsari, zai fi kyau ku tuntubi likitanku. Lokacin shan Lipton da ya fi dacewa shi ne da sassafe sai kuma awa daya bayan cin abinci.
Allah ya sa mu dace.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
08080678100
08162491101
08038368766

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI