HANYOYINDA AKE SAMARDA MAGANI
*HANYOYI DA ABUBUWANDA AKE MAGANI DASU*
📚📚📚📚📚📚📚📚📚
Anasamar da magani tahanyoyi kamar haka:
1⃣Revelation medicine العلاج باالوحي
Wato abubuwanda annabawa sukasanar cewa abu kaza maganin cuta kaza ne.
2⃣Inspiration medicine.العلاج إلهاميا
ubangji yakimsawa wani fahimtar cewa abu kaza yana maganin kaza kuma agwada aga abin yayi.
3⃣Proof medicine العلاج با المجربات
Shine duk jama'a suntaso dacewa abu kaza angwada yana magance matsala kaza.
4⃣Plant العلاج با الأعشاب
magani tahanyar bishiyoyi manya da kanana datsirrai masu yado da marasa yado saiwar su da itacensu sassakensu da ganyensu Hudarsu da y'a'y'ansu da Karonsu.
5⃣Animals.العلاج بالدواب
anakuma samun waraka tahanyar amfani da dabbobi manyansu da kananansu na tudu danaruwa namansu da fatarsu kashinsu da fitsarinsu.
6⃣Minerals العلاج بالمعادن
sune sinadaranda ke cikin kasa kamar gishiri kanwa kwalli da sauransu
MAFIYAWAN MAGANI NAFITANE DAGA WAY'ANNAN HANYOYI DAMUKA AMBATA.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎08080678100
08162491101

Comments
Post a Comment