HANYOYIN MAGANCE RASHIN JIN QAMSHI KO WARI
HANYOYIN MAGANCE MATSALAR RASHIN JIN KAMSHI KO WARI
👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻👃🏻
Akwai dayawa daga cikin mutane way'anda keda matsalar rashin jin kamshi ko wari
Matsaloli dadama suna haifarda wannan matsalar wasuma ahaka suke zuwa duniya da'ita wannan matsalar
Hanyoyi mafi sauki daza'abi dan magance wannan matsalar sune:
☆Asami ZAITUL KHARU'U
زيت الخروع
Adora akan wuta idan yatasasa sai'a dinga shafawa ahancin sau uku arana
Insha allahu za'ayi bankwanada matsalar
☆Kokuma asami
ROSE WATER
ماءالورد
Adora akan wuta sai'adinga sirace dahayakin ruwan dayardar ubngji za'ayi bankwana da matsalar.
☆Kokuma asami
مسحوق الغرفة
Ahada da zuma adinga sha a tea sau 2 arana safe dakuma lokacin kwanciya insha allahu za'a dace
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100

Comments
Post a Comment