TSARABA GA MATA

ABUBUWANDA KE JAWO DAUKEWAR NI'IMA GA MATA
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’
Abubuwan dake rage ma mace Ni‘ima. Abinda ake cema ni‘ima a wajen ya mace shine “cikakkiyar gamsarwa ga da‘ namiji sakamakon jima‘i.wannan ko ya hada da;
 (1)Ruwa (2)Zurfi
 (3)Dumi
(4)Matsatsi
 (5)Tudun gaba (virginal-comvo lsion)
(6)Gyararren gashin mara
(7)damshin gaba Ana ce musu “Natural sexual physique“
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’
Abubuwan dake rage Ni‘iman mace: (1)Karewan ruwa (2)Wangalewan farji (3)Bushewan farji
(4)Sanyin farji
 (5)Yawan zama ba wando pants
 (6)Ramewan farji
 (7)Yawan sanya yatsa (8)Yawan jin yunwa (9)Ciwon basir
 (10)Yawan ma‘digo Wadannan na tafiyar da ni‘imar mace sai ta koma takaff ba dadi ko na kobo .
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
TIRARE ADON MACE                              ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป‍๐ŸŒพ                  Hakika tirare kamar yanda muka fada sinadare jagorane kuma jarine ga duk dan adam namiji ko mace
 Akwai littafi namusamman da'akarubutashi musamman akan akan maganar tirare da tasirinsa ga rayuwar y'amace
 ุดุฐูŠ ุนุทุฑุงู„ู…ุฑุฃุฉ ูˆุชุฃุซูŠุฑู‡ ุนู„ูŠ ุฃู†ู ุงู„ุฑุฌู„
 Sunan littafin kenan
 Acikin wannan littafi akwai abubuwa acikinsa yake fadar:
 Dayawa mata suna daukar dogon lokaci wajen gyara gashi gyara fuska dajiki saka kaya masu daukar hankali da burgewa
 Amma kuma suna mantawa da mafi girman sinadari shine tirare
 Sayyidina umar RTA yana cewa
 ุฅู†ู…ุง ู‚ู„ูˆุจ ุงู„ุฑุฌุงู„ ุนู„ูŠ ุฃู†ูˆูู‡ู…
 Ma'ana zukatan maza suna kan hancinsu
 Wato inkinason kama zuciyar mijinki to kimallake hancinsa inji sayyida umar
 Eh hakika akanso abu da gabobi guda 5 da'akekiransu ุญูˆุงุณ ุงู„ุฎู…ุณ
 Amatakin farko namiji zai'iya kamuwa dake tahanyar ๐Ÿ‘idonsa kokuma ๐Ÿ‘‚๐Ÿปkunnensa
 Amma soyayya mafi dorewa arayuwar zamantakewa itace kilizimci burge hancinsa tahanyar kamshi
 Ba'a banza shari'ar musulunci taharamtawa mata saka tirare mekamshiba alokacin fita unguwa wlh zukatan maza basa raina tirare tun taurin halin namiji da tsarin idonsa tirare zai juyomiki dashi musamman in akwai kauna atsakaninku
 Akwai sirri mai karfi ayayinda jikinki yazama mekamshi zakisa ajuyo akalleki kimotsa zuciya da gangar jiki
 Karki takaita tinaninki cewa kawai kwalliya itace matakin karshe a'a tirare shine sinadari kiy kwalliya kikara daraja da tirarenki
 Kuduba littafin KAMA SUTRA kuga yanda tirare yafi sihiri tasiri da'aiki arayuwar ma'aurata
 Kedai yi kokarin gane irin kamshinda mijinki yafi kauna to daganan kilizimci wannan tirare karkidena amfanidashi saidai idan da lalura
 Kuskurene yawan canja kalar kamshi zaki rikita saitin kwakwalwar soyayyar mijinki kibarshi yasabada kamshinki kala daya tayanda aduk inda yaji irin wannan kamshi zaitinadake
 Idankuwa takama zaki canja tirare to luradakyau shin megdanki yagamsu dashi? Idan yaburgeshi saikicigaba datamfanidashi
 Hmm  idanu sunagajiya da kallonki
 Kunne zai'iya gajiya dakamanki
 Komai zai'iya tsaya atsakaninku amma kamshi baya dena aiki
 Saidai idan megdan bai yabada kamshinba
 Akwai abinda malaman soyayya sukecewa ู„ุบุฉ ุงู„ุฌุณุฏ
 Wato yaren jiki
 Tayanda inkin kware awannan fannin mijinki ko rufe ido yayi zaki fahimci inda yadosa
 Ilimine me daraja tayanda duk wata gaba ta dan'adam in yamotsata zaki'iya gane inda yadosa
 To tirare asadda kika sakashi zakisha karatu ajikin oganki tundaga idonsa  dasauran abubuwa
 Kadan daga amfanin tirare:
 *yanasaka kamshi me dadi ajikinki
 *yana bawa jikinki natsuwa da aminci
 *yanajawo akuladake aduk inda kikashiga
 *yanasaita tinani kwakwalwa tasami natsuwa
 *akwai nau'in tirarukanda suke magance tari saidai kuma akwai tiraruka da yawa dasuke jawo mura
 Akwai wanh littafi mesuna ุงู„ุนุทุฑ ุณู„ุงุญ ุงู„ู…ุฑุฃุฉ ma'ana tirare shine makamin mace
 Sunce sbd tasirin tirare  takaiga ana magance wasu matsaloli narayuwa dashi
 Ga misali daya idan kinsan kinajin radadi dazafi yaxtin mua'amalarki da megda to kafin nan minti 15 kiy amfani damiski zaiciremiki jinzafi yasamarmiki dajindad
 Maza masu fama datsananin damuwa ko bacin rai sudinga shaqa miski damuwarsu zata gushe susami nishi
 Zukata tirare yana saitasu yana magance matsalolinsu
 *akwai tirarenda yake bawa namiji karfi sosai yayinda zaikusanci iyalinsa
 *akwai tirarendake magance matsalar release namiji sam bazai'iya release dawuriba wasu mazan ma insunyi amfanidashi sam bazasu'iya release b
 Akwai tirarukanda fesasu nakawo natsuwa dagushewar damuwa
 Kamar tiraren ุงู„ูู„ูู„ ุงู„ุฃุณูˆุฏ yana karawa ma'aurata son kusantar junansu
 Akwaikuma tirarukanda ke daidaita tinani susaita hankali sucire gajiya susamarda nishadi
 Akwai tiraren da kecire tsoro da fargaba yajawo farinciki
 Takaiga aljanu suntsani me amfanidatirare basa'sha'awar jikinsa
 Gdanda kamshi ketashi mala'ikun rahama basa rabuwa magdan rigingimu zasuyi karanci agdan
 Ga duk wanda yafara amfani da tirarensa to yatabbatarda yakulleshi sosai karkuma adinga ajiye tirare akusada zafin wuta kokuma inda rana zatahaskoshi
✍๐ŸปHANYOYIN GYARA JIKI✍๐Ÿป         ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ
Akwai hanyoyi da dama wadanda ya kamata ki bi don gyara jikinki. Kasancewar kyakkyawar fata na boye tsufa, haka kuma mace mai gashin kai mai yawa abar so ce ga kowane namiji. Don haka na kawo miki hanyoyi wadanda ya kamata ki bi don kawata kwalliyarki.
· Man ‘baseline’ na taimakawa wajen cire kwalli da maskara da aka sanya a ido. Ki shafa man kadan a auduga, sai ki rufe idanu, daga bisani ki rika gogawa.
· Ki yi siracen fuskarki da ruwan zafi. Za ki yi hakan ne bayn kin tafasa ruwa sai ki diga man zaitun da ganyen shayi a ciki.
· Ki yanka tumatir kashi biyu, sai ki shafa wa kashi daya siga, sai ki shafa a fuska. Bayan kin shafa za ki bar fuskarki na tsawon minti 10 kafin ki wanke. Irin wannan na rage kurajen fuska.
· Ki sami man zaitun da na kwakwa sai ki shafa a gashinki, sai ki jika tawul da ruwan zafi, sannan sai ki rufe gashinki da tawul mai dumin har sai ya huce. Sannan ki wanke gashin da sabulun wanke gashi (shampoo).
· Ki shafa farin gazal a kan idonki kafin ki sanya baki. Yin hakan na kara wa mace kyau.                         DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
 Amfanin man lemon tsami a jiki da fata da kuma yadda ake hada shi
๐Ÿ‹๐Ÿ‹๐Ÿ‹๐Ÿ‹๐Ÿ‹๐Ÿ‹๐Ÿ‹๐Ÿ‹๐Ÿ‹๐Ÿ‹๐Ÿ‹๐Ÿ‹๐Ÿ‹๐Ÿ‹๐Ÿ‹๐Ÿ‹๐Ÿ‹
Man lemon tsami yana da mahimmanci sosai musamman ma a fata. Domin yana dauke da sinadarin bitamin C. Wannan sinadarin kuma yana kara lafiya ne a jiki da fata. Man yana warkar da kurajen fuska da kwarkwata. Yana taimakawa wajen kara wa fatar fuska haske ba tare da yin bilicin ba. Uwa uba kuma yana taimakawa wajen magance mura. Ana amfani da man ‘sunscreen’ idan za a shiga rana. Kada a shiga rana da man lemon tsami a fuska domin zai iya illata fatar. Don haka an fi son a shafa shi da safe ko da yamma domin samun sakamako mafi inganci.
Yadda za a hada man lemon tsami
A samu lemon tsami sai a bare fatar kada a yi amfani da ruwan lemon tsami wajen hada man lemon tsami. Sannan sai a samu man kwa-kwa (idan ba a manta ba, mun rubuto muku yadda ake hada man kwa-kwa kwanakin baya).
Bayan an bare bawon, sai a shanya a karkashin fanka kamar tsawon awa daya. Bayan ya dan bushe, sai a saka a gora sannan a zuba man kwa-kwa a gauraya bawan da man a gorar sannan a rufe.
Sai a samu gurin da babu rana ko daki ko kicin a ajiye kamar tsawon sati biyu. Amma a kullum a rika zuwa ana girgizawa. Shi ke nan! Man lemon tsami ya samu.
Za a iya amfani da man zaitun ma idan babu man kwa-kwa.
Idan ba za a iya bin wanyan hanyar ba akwai wata hanya da za a bi don hada man lemon tsami.
A sa bawon a tukunya sannan sai a zuba man kwa-kwa a dora a wuta amma kada wuta ta yi yawa. A rika gaurayawa tsawon minti biyar. Bayan haka, sai a sauke ya huce sannan sai a zuba a kwalba.                           DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
 GYARAN FUSKA                                                    ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ๐Ÿ‘ธ๐Ÿผ
Zaki samu garin hulbar ki dama da madara da zuma ya damu sosai sai ki shafa a fuskar ki, ki barshi kamar minti talatin kafin ki yi wanka, fuskar ki zata yi sheki zai kashe miki pinplesya gyara miki fuska kuma yana maida tsohuwa yarinya.                                                   ******************************
GYARAN GYASHI                                                  ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ
Wato shi gashi wani abu ne wanda ke matukar karawa mace kyau da kima shi yasa yake da kyau mu dinga gyara gashin kanmu akai akai wato kuma aduk abun gyara gashi ba kamar hulba, ga masu son gashin su ya yi tsawo da sheki zaki hada garin hulba coconut oil ki gauraya sosai sai ki shafa akanki ki barshi yadadi akalla kamar, awa daya ko ma fiye da hakan, kuma zaki ringa yin hakan kama sau biyu a sati guda, sannan zaki kiyi na mako uku, yana kara tsawon gashi, kuma gashin kanki zaiyi kyau da sheki, kuma yana hana karyewar gashi.
Ga masu amosani, wato dandruff, zaki hada hulba da apple cider ko ruwan khalki shafa a kanki, da san dare ki barshi har gari ya waye, gabaki daya amosari zasu mutu kuma gashin ki zai yi kyau.                                                      *******************************
GYARAN CIKOWAR KIRJI                                                     ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ
Babu kamar hulba yana gyara sosai kuma yasa kirjinki ya cicciko ya kara girma da kyau, wasu suna zuba garin hulba ciki abinci kullum sunaci don gyaran kirji in har abun ya zame masu jiki yana gyara sosai, kuma bayan cikar kirji ma yana warkar da cuttutuka da dama a jiki.
Haka kuma iya samun kindirmo mai kyau sai ku hada da hulba kuma shay ana aiki biyu ne farko gyaran kirji na biyu kuma sa ni’ima.
Ga wanda kirjin su ya kwan biyu suna iya hada garin sa da kundirmo, sannan su sami mansa suna shan spoon daya da safe daya da rana daya da marce, bayan haka ma suna iya dafa garinsa su tace su sa tsuma su gasa kirjin su da shi sannan kuma su hsafa wa kirjin man sa.
Magana ta karshe anan kuma abin fahimta, ba’aso mace mai juna biyu ta sha hulba domin yana kawo nakuda da gagawa. Na biyu mata masu shayarwa suna iya hada garin hulban a cikin abincin su yana kara nagartaccen ruwan mama, kuma zai sa jinjiri ya kasance cikin koshin lafiya.                   DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA   08080678100
 ๐ŸปKULA DA LAFIYARKI LOKACINDA KIKE AL'ADA๐Ÿป   **************************** wajibine ga duky'ar datasankanta totakulada kafiyarjikinta yayinda take al'ada domin akwai al'amura dadama dazasu faruwa ataredake yayinda kike al'ada kuma rashin kuladakanki zai'iyahaddasamiki matsala saboda mafiyawan mata sunakamuwa da rashin haihuwa ko zubar gashi tahanyar al'ada danhaka ga kadan daga cikin abubuwanda akeso macenda take al'ada takiyaye:                                       1* Duk matarda take al'ada taguji daukar kaya masu nauyi.                                            2*Duk matardatake al'ada taguji tafiy batakalmi kokuma zama akasa aguri mesanyi.                                        3*Duk matardatake al'ada taguji shan abubuwamasu sanyi kamar ICE CREAM.         4*takaucewa na'o'in itatuwa dasuke da tsami                        5*taguji shan lemuka masu Gass.                                             6*Taguji wanke gabanta da normal soap lallai asami medicated.                                      5*kikula da tsaftace bakinki sosai asadda kike al'ada sbd bakinki alokacin yafi lalacewa tareda bushewa.      6*kilizimci wanka daruwan dumi asanda kiketal'ada dakuma daf da lokacinda kikasan al'adarki takusa zuwa.yinhaka zaikawarmiki da radadin haila.                       7*mafiyawan likitocin musulunci sunakarfafawa masu hailai sukula dashan abubuwa masu dumi kokuma adinga shan shayi da QIRFA .YANSUN .KAMMUN.NA'A'NA musamman aranaku uku dafara al'ada wannan hadin yana magance ciwon ciki da ciwon baya.                                 8*aguji shan abubuwanda suke dauke da suga sosai.        9*lallai akula da amfani da almiski abayangama al'ada       10* Duk me al'ada taguji rike fitsari yinhaka zaijawomata illa. kadan kenan daga abubuwanda yakamata mai al'ada takiyaye daga cibiyar bincike ta BIRNINMAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO   ..08080678100
 INGANTACCEN HADIN AMARE                                         ๐Ÿ’๐Ÿผ๐Ÿ’๐Ÿผ๐Ÿ’๐Ÿผ๐Ÿ’๐Ÿผ๐Ÿ’๐Ÿผ๐Ÿ’๐Ÿผ๐Ÿ’๐Ÿผ๐Ÿ’๐Ÿผ๐Ÿ’๐ŸผIna amare dasuke daf dashiga gdajensu? ina uwar gda dakeson bawa me gda mamaki? ina wacce ni'imarta tadauke?uhm to munyomuku odar ingantaccen sinadarinda y'an sudan kecewa ุชู‡ู†ุฆุฉ Tahni'a  sinadarine me dadi a baki mesaurin aiki ajiki yakawo ni'ima yadawoda sha'awa maza kuma yakaramusu kuzari da ruwan maniyyi  mata da maza kowa zai'iya shan way'annan sinadarai da basuda illa anhadasu da ingantattun kayan islama uhm uwar gda ko amaryar da takusa aure kujarraba kusha mamaki
 ****************************
Ina y'an mata da amare da uwar gda to ga ingantaccen sinadari don gyaran brest  maganine dabashida illa saima dada kyawun fata yaciko brest dinki wannan sinadari munsamasa suna TAUSI'USSADAR haka kuma munada ingantacccen maganin ni'ima cikin sauki yana kara ni'ima sosai yasanya jindadi danishadi tsakanin ma'aurata uwargda da amarya kunemeshi zaihanamuku jin zafi wajan mu'amala kuma yana kashe matsalolin gaba sunan wannan sinadari NI'IMATUZZAUJAINI
Munada ingantattun magungunan sanyi dasauran matsalolin mata
Muntanadi duk wasu sinadarai da kayan gyara marasa illa ga rayuwarku akwai kaya iri iri musamman matsalolin ku dasuka shafi matsalar al'ada da ciwonmara akwai kuma ingantattun tiraruka na humra domin kamshin jiki
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI