Posts

ALAMOMIN SHIGAR ALJANI

Image
 *DALILAN DAKEJAWO ALJANI SHIGA JIKIN MUTUM* ************************** ➡️Ayyukan sabo da wasa da sallah. ➡️Kuka kafin akwanta bacci. ➡️Zubar da ruwan dumi amagudanar ruwa. ➡️Daga sauti atsakar gida. ➡️Yawan hawa sama batare da addu'a b. ➡️Yawan fushi maitsanani. ➡️Yawan tsoro. ➡️Yawan aikata abubuwan haram. ➡️Yawan zama acikin duhu. ➡️Yawan kayan wasa da saurar kida. ➡️Zamada najasa. ➡️Yawan zama cikin tsiraici. *WASU DAGA ALAMOMIN DAKE NUNA ALJANI YASHIGA JIKINK* ************************* ➡️Rashin bacci ➡️Rashn natsuwa ➡️Munanan mafarkai ➡️Mafarkin maguna karnuka macizai ➡️Mafarkin hawa kan tudu. ➡️Mafarkin mutane da mummunan sifa ➡️Mafarkin juji maqabarta ➡️Yawan tari akodayaushe ➡️Kasa yin azkar dakiyaye sallah. ➡️Yawan kasala gajia da tinani marar kyau. ➡️Ciwon kafa ko hannu ko kai wanda bayajin magani. ➡️Farfadia ko yawan jiri da manta abubuwa. ➡️Yawan motsawar kafa ko yatsu batare da niyya ba. ➡️Jin motsi a ciki batare da juna 2 ba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 📲0...

DOMIN SAMUN SHIRIYA

Image
 *DOMIN SAMUN SHIRIYAR Y'AY'A MAZA DA MATA* ************************* Warakane kuma kariya ne ga duk masu aikata miyagun dabi'u halayen bata darashn da'a anemi zamzam atofa wannan aya sau 101 adinga bash yanasha tsawon kwana 40.  بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ  ((وَأَهْدِيَكَ إِلَى رَبِّكَ فَتَخْشَى)) *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 📲  08080678100 💻08162491101

AMFANIN TAFIYA BA TAKALMA

Image
*TAFIYA BA TAKALMA* ************************ Binciken masa yatabbatar da cewa tafiya ba takalma aturbaya ko a ciyawa akalla minti 30 arana yana magance matsaloli kamarhaka: ➡️Matsalolinda kehana bacci. ➡️Rashin nishadi da walwala (kuncinrai) ➡️Daidaita sukarin jini. ➡️Ciwon mara na mata ➡️Ciwon gabobi. ➡️Matsalolin numfashi JIKINKA zaidinga zukar sinadaran ubangji direct daga kasa,hakika hikimomi dani'imomin ubangji basu kirgu ba. Allah yawadatamu da lfy *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 08080678100

DOMIN HANA MIJI NEMAN MATA

Image
*IDAN MIJINK YAZAMA MAI NEMAN MATA* ************************** Yi kokarin karantamasa way'annan ayoyin masu albarka azam zam ko a tea kibashi yasha batare da yasani b ubangji zai hanash aikata miyagun abubuwa kamarzina sata dasauran miyagun halaye بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ ((قُلْ لَا يَسْتَوِي الْخَبِيثُ وَالطَّيِّبُ وَلَوْ أَعْجَبَكَ كَثْرَةُ الْخَبِيثِ فَاتَّقُوا اللَّهَ يَا أُولِي الْأَلْبَابِ لَعَلَّكُمْ تُفْلِحُونَ)) Sau141 بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ ((اهْدِنَا الصِّرَاطَ الْمُسْتَقِيمَ)) (313 sau Tsawon kwana 40. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 💻08080678100 📲08162491101

WARAKA DAGA MATSALOLI

Image
 *WARAKA DAGA MATSALOLI* ************************** Ina masu fama da matsaloli kamar haka: ➡️Ciwon gabobi ➡️Rashin sha'awa ➡️Rashn haihuwa ➡️tashin zuciya ➡️wanke mara ➡️tsaftace jini ➡️Matsalolin al'ada ➡️ciwon makoko ➡️Rage kitse ➡️Matsalolin fata ➡️kaikayin fata ➡️Ciwon hanta ➡️Borin jini ➡️wanke kwakwalwa ➡️Hawan jini ➡️ciwon suga ➡️athma Masu famada matsaloli irin way'annan cikin yardar ubngji kugaggauta neman way'annan tsirrai kuyi garinsu kudinga shan karamin cokali a tea sau 2 arana tsawon sati uku za'asami waraka da'iznin ubangji. Abubuwanda za'a nema sune 1*PARSELY./baqdunas 2*Eruca sativa mill/Jir jir Ana'iya samunsu awajen masu saida ganyayyakin kasashen waje. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* 📲08080678100 💻08162491101

DOMIN HANA RABUWA

Image
 *DOMIN KADA MIJINKI YASAKEKI* ************************* Idan maigida yafusata haryana furta saiyasakeki ko kikeganin take takensa yanasa yasakeki yi gaggawar tash cikin dare kiyi nafila raka'a 2 bayan kin'idar saikiyi salati 70 istigfari 70 saiki kakaranta qulya'ayyuhalkafirun 100 qulhuwallahu 100 kitofa a  MA'ULHUBBI kihada a lemu ko tea kisha shima yasa duk wanda kikaiwa haka saidai mutuwa tarabaku da'izinin Allah. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 📲08080678100 📱08162491101

ALAMOMIN BAQIN SIHIRI

Image
 *ALAMOMIN BAQIN SIHIRI* ************************** Mafiyawan masu aikata wannan aikine sunayi dan lalata rayuwar wani ko lalata harkokinsa na cigaba,irin wannan sihiri nadadewa ajikin mutum aita magani batare da samun mafita b, 🥶Marar lafiya wataran zaiji kamarma gwara yakashe kansa sbd tsananin kunci da damuwa. 🥶Kuma adinga fama da cututtukanda a'asibiti baza'aganosu ba. 🥶Kokuma mutum yafadaga aikata dabi'u munana da banasa b kamar sata zina shaye shaye kazanta ko nisantar kowane irin kamshi. 🥶kokuma dena duk abinda zaikawomaka cigaba kamar dena fita kasuwa makaranta ko gurin aiki. 🥶kokuma kadinga ganin kamar wani yatsaya akusadakai musamman idan kana bacci kokuma ganin inuwa. 🥶ko mafarkin dabbobi ko kwari masu cutarwa. Ko yawan matsanancin ciwon kai. 🥶mummunan zargi darashn yadda da daukar kowa munafuki ko marar gaskia. 📚maifamada kadan daga irin way'annan matsalolin lallai yakamata yadage da neman magani agurin amintattun mutane managarta kar yayi sake ko wa...