ALAMOMIN BAQIN SIHIRI
*ALAMOMIN BAQIN SIHIRI*
**************************
Mafiyawan masu aikata wannan aikine sunayi dan lalata rayuwar wani ko lalata harkokinsa na cigaba,irin wannan sihiri nadadewa ajikin mutum aita magani batare da samun mafita b,
🥶Marar lafiya wataran zaiji kamarma gwara yakashe kansa sbd tsananin kunci da damuwa.
🥶Kuma adinga fama da cututtukanda a'asibiti baza'aganosu ba.
🥶Kokuma mutum yafadaga aikata dabi'u munana da banasa b kamar sata zina shaye shaye kazanta ko nisantar kowane irin kamshi.
🥶kokuma dena duk abinda zaikawomaka cigaba kamar dena fita kasuwa makaranta ko gurin aiki.
🥶kokuma kadinga ganin kamar wani yatsaya akusadakai musamman idan kana bacci kokuma ganin inuwa.
🥶ko mafarkin dabbobi ko kwari masu cutarwa.
Ko yawan matsanancin ciwon kai.
🥶mummunan zargi darashn yadda da daukar kowa munafuki ko marar gaskia.
📚maifamada kadan daga irin way'annan matsalolin lallai yakamata yadage da neman magani agurin amintattun mutane managarta kar yayi sake ko wasa da magani akowane lokaci matsalace dake bukatar naci wajen magana,ayi kokarin xamada alwala anisanci zamada janaba.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
📲08080678100
📱08162491101
Comments
Post a Comment