AMFANIN TAFIYA BA TAKALMA
*TAFIYA BA TAKALMA*
************************
Binciken masa yatabbatar da cewa tafiya ba takalma aturbaya ko a ciyawa akalla minti 30 arana yana magance matsaloli kamarhaka:
➡️Matsalolinda kehana bacci.
➡️Rashin nishadi da walwala (kuncinrai)
➡️Daidaita sukarin jini.
➡️Ciwon mara na mata
➡️Ciwon gabobi.
➡️Matsalolin numfashi
JIKINKA zaidinga zukar sinadaran ubangji direct daga kasa,hakika hikimomi dani'imomin ubangji basu kirgu ba.
Allah yawadatamu da lfy
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
08080678100
Comments
Post a Comment