ALAMOMIN SHIGAR ALJANI
*DALILAN DAKEJAWO ALJANI SHIGA JIKIN MUTUM*
**************************
➡️Ayyukan sabo da wasa da sallah.
➡️Kuka kafin akwanta bacci.
➡️Zubar da ruwan dumi amagudanar ruwa.
➡️Daga sauti atsakar gida.
➡️Yawan hawa sama batare da addu'a b.
➡️Yawan fushi maitsanani.
➡️Yawan tsoro.
➡️Yawan aikata abubuwan haram.
➡️Yawan zama acikin duhu.
➡️Yawan kayan wasa da saurar kida.
➡️Zamada najasa.
➡️Yawan zama cikin tsiraici.
*WASU DAGA ALAMOMIN DAKE NUNA ALJANI YASHIGA JIKINK*
*************************
➡️Rashin bacci
➡️Rashn natsuwa
➡️Munanan mafarkai
➡️Mafarkin maguna karnuka macizai
➡️Mafarkin hawa kan tudu.
➡️Mafarkin mutane da mummunan sifa
➡️Mafarkin juji maqabarta
➡️Yawan tari akodayaushe
➡️Kasa yin azkar dakiyaye sallah.
➡️Yawan kasala gajia da tinani marar kyau.
➡️Ciwon kafa ko hannu ko kai wanda bayajin magani.
➡️Farfadia ko yawan jiri da manta abubuwa.
➡️Yawan motsawar kafa ko yatsu batare da niyya ba.
➡️Jin motsi a ciki batare da juna 2 ba.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
📲08080678100
💻08162491101
Comments
Post a Comment