YADDA ZAKAGANE ANAIMAKA ASIRI
*KARATU NAMUSAMMAN AKAN MATSALOLIN SIHIRI*
1* ana barbada garin magani ahanyarda zakawuce dan a mallakeka ko ahaukataka ko alalata rayuwarka ko atsayarda harkokinka ko asakarmaka cuta ajikinka
Tayaya xakagane katsallaka irin wannan asiri ko sihiri?
Akwai alamu biyu manya bazakarabuda rashn lfy akai akai b haka gabobin jikinka bazasu rabuda ciwo b duk maganinda zakasha b
2* sihirin da'ake binnewa
Mafiyawan way'anda akayiwa irin wannan asirin sukantsinci kansu a yawan mafarkin mutuwa ko mafarkin qabari gawa
3* akanyi asiri asaka a abinci ko a abinsha abaka wanda galibin masu yinsa dan mallakane amma kuma akanyishi daniyyar cutarwa gawasu,masu famada wannan cikinsu xaidinga ciwo ko yawan tashn xucia ko yawan mafarkin ci ko sha
4*akanyiwa mutum asiri amakaleshi asaman bishiya to irin wannan zakayawai mafarki da wanda yayimika aikin ko way'anda aka biya suje suyi abin
5* idankuma asirinda akayimaka a ruwa akajefa kamar kogi ko rijiya to xakayawaita mafarkin kogi ko ruwa ko kwari ko dabbobi
6* idankuma asirinda akaimaka konash akayi kokuma saida akahada dawuta to jikinka xaidinga daukar xafi akodayaush xakaita gumi ko yawanjin xafi
Agdan nan akwai wata dr....... To ga amsarkinan dakike nema
7*Akanyi asirin lalata rayuwa ma'ana kazama marar dace da rashn nasara arayuwarka yadda xaka gane kanada dawannan matsala
#zakagazama mai matsanancin kishi da mugun riqo dajin haushn jama'a musamman duk wanda kake mu'amaladash kokuma duk wanda yaimaka badaidai b zakazama mai tsananin nuna tsana da gaba ga jama'a kokuma haka kawai kaji katsani mutum kokuma kai jama'a su tsaneka kowa yadinga jin haushinka
7*akanyiwa mutum asiri dan yazama karfa acikin jama'a duk kyawunki/ka jama'a zasudinga ganin muninka kokuma kazama marar qima ko daraja acikinsu ko abatamaka fuska da kuraje ko tabo idan macece duk wani abu datake burge maza dashi alalata shi kamar gashnta breast dinta hips dinta muryarta kalar fatarta kokuma dandanonta
8*Akanyi asiri na finkarfi galibi yanxu hotonki ake dauka a status ko a dp ko facebook ko asamo voice dinki koma akiraki awaya ayi record din muryarki ko ai amfanida lambar wayarki/ka idan abu yagagara
Anatisasa samari sugujeki ko atirsaki dole kidinga fada da masu neman aurenk ko mijinki kai hatta iyayenk zakidinga samun matsala dasu ko kidinga jin akwanciya ta dole kamar amafarki kamar agaske
Kubiyoni bashn ragowar way'anda banuawo b anangaba
Wannan shne xaitaimaka wajen kagano rukuninda kake dan kanemi maganin matsalarka kaitsaye batare da kame kame ba
*DAGA MUGYARA MATSALOLINMU GROUP*
☎️08080678100
Comments
Post a Comment