HANYOYIN DA'ALJANU KESHIGA JIKIN DAN'ADAM
*DALILAN DAKEJAWO ALJANI YASHIGA JIKIN DAN'ADAM*
****************************
📗Zubar da ruwan zafi aguraren da'ajanu ke zama kamar bandaki da magunar ruwa(Rariyar gda)
📗Yinkara ko daga sauti sosai cikin dare.
📗Dukan dabba kamar mage kare jaki cikin dare.
📗yin kara agurinda bajama'a agurin ko gdan da bakowa musamman cikin dare
📗aljani na'iyashiga jikinka asanadin gado daga uwa ko uba ko kaka.
📗aljani nashiga jikin mutum yayinda akayi asiri akaturoshi zuwa gareka
📗kauna ko soyayya ko kiyayya takan jawo aljani shga jikinka
📗Hakan hasadar jama'a ko idon jama'a yayi yawa akanka yakan iyazama silar shigar iska jikinka
📗Yawan yin abubuwa da jinnu keso kamar yawan sauraron kida/zama da tsiraici/wasada salla/nisantar alqur'ani.
📗Yin fitsari arami ko kunna wuta arami ko fitsari agurinda kananan kwari suke kamar tururuwa shazumami dasauransu
📗yawan kashe maciji agda batare da anhadashi dagirman allah yafita b,
📗Dirowa daga sama batare da ambaton allah b.
📗jefa dutse arijia batare da addu'a b
*YADDA ZAKAGANE KANADA JINNU*
📗Yawan jinqunci da bacin rai haka kawai.
📗Jin wari adakinka ko ajikinka haka kawai
📗jikinka yadinga daukar zafi ko sanyi,
📗jin yawan damuwa ko sonyin kuka musamman dayamma ko bayan magriba
📗Yawan yin gumi mai dauke da wari marar dadi
📗yawan jin motsi akusadakai
📗yawan faduwar gaba
📗yawan waswasi
📗yawan sha'awar sabawa ubngji ko qyamar ibada.
📗mummunan zato ga Allah
📗yawan tinanin mutuwa ko mafarkin maqabarta da matattu
📗jin motsi aciki ko motsawar kafa haka kawai.
📗Yawan saurin fushi ko yawan jin haushin kowa.
📗Dauwamar tari mura ciwon kai.
📗Yawan yin asara ko gobara ko lalacewar kayan wuta💡📺📹☎️🖥️💻📲
📗yara suzama masu kangara da yawan fada dajunansu.
📗Yawan rigima atsakanin ma'aurata badalili
📗Rashin tsayuwar mijin aure koyawan mafarkin namijin dare
📗Yawan mafarkin miyagun dabbobi ruwa shanu maguna macizai jarirai haihuwa taron jama'a.
Kadan kenan daga alamomin amma sunadayawa kamar ulcer da batajin magani mugun hawan jini da bayajin magani hakama ciwon suga ciwonkai mara ciwon kafa zubargashi matsanancin infection lalacewar fata ko yawan kuraje.
*SANARWA*
aduk sadda katabbatarda wasu daga matsalolinnan agaggauta daukar matakin neman mafita kuma ajure adauki lokaci ana amafani da magani.
*Cibiyarmu nada ingatattun magunguna dasuka shafi matsalolin jinnu maita warware sihiri*
☎️08080678100
Comments
Post a Comment