DALILAN DA KEHANAWA MAZA KUZARI
WASU DALILAI DAKEHANA MAZA GAMSARDA IYALI.
*******************************
1*DAN BAKA
*************
Wannan matsala ce dake yawan faruwa ayau ,mazaje masu mata fiye da daya suke fuskantar wannan matsala da'akecewa danbaka wato zakaga namiji idan yanadakin daya matar zaiji sha'awa kuma zai'iya biyamata da bukatar ta amma dayakoma daya dakin to bashida marabi da lagwani,sam bazai'iya biyawa daya matarda bukatarta b.
Abinda za'a lura anan matukarda ita wacce baya'iya kusanta macece mai gyara kanta kuma mai da'a da biyayya ga tsafta kuma mijin nakaunarta to akwai alamar anyiwa mijin abinda bazai'iya kusantarta b.
2*YAWAN QIBA
*********************************
Mazaje masu yawan qiba dadama sunafamada matsalar rashn iya gamsarda iyali.
3* ISTIMNA'I
******************
Mazkenda sukadade suna biyawa kansu bukata yayin sha'awa tofa sune asahun farko farko wajen kasa iya biyawa iyalansu bukata rashn kuzari saurin inzali wani lokacin ma maniyinsu baya'iya samarda ciki.
4*SHAFAR ISKA KO JIFA
*************************
Aljanu nataka tasu mummunar rawa wajen haifarwa dawasu mazajen rauni suzama sam basa'iya gamsarda iyalinsu anagane haka yayin namiji keyawan gani amafarki anaimasa waza da al'aurarsa kokuma wata mace nasaduwa dashi kokuma yake fama da kumburin maraina kociwo maitsanani amaraina kokuma akaimasa sihiri.
5*YAWAN SABANI GA MA'AURATA
**************************************
Yanataka rawa wajen haifarda karancin sha'awar juna ga ma'aurata yayindama ko sha'awar tamotsa baza'asami armashi dashauki ba wajen mu'amala tunda anajin haushn juna kokuma ba'a martabata juna wasu mazan ma mata nacewa bazasu jaki ajikiba sam sai tasu takawosu to hakan ma yanasa mace mutuwar sha'warta da daukewar sha'awarta sbd damuwarda takeciki.
6*BUSHEWAR MACE
**************************************
Idan ni'imar mace tadauke asanadin wata cuta ko asadin tana cikin damuwa ko asanadin tarasa wasu sinadaranda jikinta ke bukata to hakan zai'iya haifarwa namiji matsalar rashn kuzari dakuma saurin inzali.
7*BUDEWAR MACE
**********************************
Budewar gaban mace sosai na'kawo karancin nishadi ga mijinta wanda hakan zai'iya sa yagamsu dawuri.
8*RASHIE TSAFTAR JIKI DA MAHALLI
************************************
Tana haifarda rashn natsuwarda zaiharamtawa ma'aurata samun sukunin kulada juna cikin shauki dole miji da mata kowa yakula,
ALLAH YASA MUDACE
DAGA CIBIYAR BINCIKE DA BADA MAGUNGUNA WATO
Comments
Post a Comment