AMFANIN TIRAREN SANDAL
TIRAREN SANDAL
**************************
Dayane daga tirarukandasuka shara musamman agurin masana anyi rubuce rubuce dadama akan wannan tirare kuma masana sunjarraba amfani dashi a'abubuwa dadama kuma anga irin tasirinda ubangiji yasaka acikin wannan tsiro,
Anahada naruwansa da itacen adinga tirare dashi dansamun budi datara jama'a kuma yakantaimaka wajen magance matsaloli jifa hasada da miyagun mutane,masu guraren sana'a zasu iyadinga tirare dashi aguraren sana'arsu dan samun budi da alkhairai ,anakuma zuba naruwansa aruwan wanka mai zafi dan neman daukaka karia daga sharrin makiya idan kalizimci wankadashi yakama jikinka zakaga abubuwa na al'ajabi wajen tara jama'a kwarjini da kariyar ubngji.
Hakika ire irensa sunadayawa tiraruka na'itace da ubngiji yasanyamusu albarka wajen karya sihiri samun karbuwa awajen jama'a magance matsalolin jifa rariyar hannu lalacewar al'amura rashn natsuwa yawan cutuka dasauran matsaloli.
Dayardar ubngji sannu ahankali zamu dinga kawosu musamman masu sauki wajen nema kuma way'anda suke na itace da tsirrai insha Allah kukasance da wannan cibiya dan samun fa'ida akodayaushe.
BIRNIN MAGAJI ISLAMIC HEALTH CARE CENTER KANO
Comments
Post a Comment