HADIN KAZA DAN AMARE
HADIN KAZA NAMUSANMAN DON AMARYA
**************************
Wannan wani hadin maganine na musanman wanda ake dafa kaza da shi, abawa amarya taci don samun cikakkiyar ni'ima tare da gamsar da mai gidanta.
KAYAYYAKIN HADA MAGANIN *******************************
1. Anemi farin gadali ayayyan kashi, sai abusar da shi
2. Garin sassaken baure
3. Garin kimba
4. Garin kanumfari
5. Garin girfat
6. Garin citta
7. Garin masoro
YANDA ZA'A HADA MAGANIN **************************
Asmu budurwar kaza mai rai da lafiya, sai ayanka agyarata, azuba maganin tare da kayan hadi(kayan miya) Sai adafa kazar yanda ya kamata.
YANDA ZA'A YI AMFANI DA MAGANIN **************************
Amfani da wannan maganin shi yafi komai sauki don ana meka shine ga amarya don ta ci.
KARIN BAYANI ****************
Comments
Post a Comment