AMFANIN GAWAYI GA LAFIYA
*AMFANIN GAWAYI GA LAFIYA*
**************************
Kada kayi mamaki maikaratu ubangiji ya'ajiye tasiri ga sinadarai na asali rashin sani muntafi bulayi ga magungunan turawa.
**************************
❤️Idan mutum yanacikin maye na giya ko na kwaya adaka gawayi ahada daruwa abashi zaidawo hayyacinsa,yanadaidaita kwakwalwa.
❤️shan gawayi yana magance amai,tareda tace gass.
❤️masu shan taba gawayi na tsotse gubarnan ta necotin.
❤️gawayi yana wanke hanta.
❤️yanahana miyagun mafarkai.
❤️yana warkarda ciwo da gyambo.
❤️yana magance ulcer
❤️shansa kafin aci abinci yana hana qiba
❤️idan aka kwabash da ruwan shinkafa qarshe kenan wajen gyara fata.
Kukasance da BIRNIN MAGAJI ISLAMIC HEALTH CARE dan samun fa'idodi akodayaushe.
Cibiyarmu dake kano nahada magungunanda sukadace akan matsaloli najiki dakuma ruhi.
Comments
Post a Comment