GANGARIYAR MACE
*ZUCIYAR NAMIJI A TAFIN HANNUNKI*
************************
❇️Siffofinda yakamata kowace mace tarike dan tajagoranci rayuwar aurenta cikin aminci❇️
*************************
❣️HIKIMA: i jarice mafi girma awajen y'amace duk matar da tarasa hikima da salon tafiyarda al'amura to tarasa kaso mai yawa na jagorantar mai gidanta.
❣️DABI'UN MAZA: yanadakyau kikaranci wanda kike tare dashi dakyau yazama duk wani motsi kina'iya cankar meyake nufi misali:
Mafiyawan maza idan suna fishi da mace sukan dauke idanuwansu daga kallonta domin a'ido ake'iya karantar soyayya dakaunarda namiji kewa mace yayinda sukuma mata idan suna fishi daga harshensu ake fahimta kodai surage magana kokuma sufurta marar dadi,danhakadai lallai akaranci halayen maza kila mukawo anan gaba.
❣️KINUNA KE MACECE: takowace siga idan kina tare dashi hakika cikakkiyar mace bata sa'insa riko kullaci maishiga ce azuciyar mijinta tanarke kalamanta kamar sikarine dasuke daidaita dacin duk wani bacinrai ko damuwar abokin rayuwarta,
❣️JARUMA:dazaki nuna kawai ana'iya saki dariyane amma kuka saikinga dama ,kisani mutane uku bazasu fahimceki ba
1*yaro
2*Matashi
3*Tsoho
Kedai kikoyawa kanki bada hakuri da'amsa laifi danisantar abindake jawo fish da damuwa dan arayu cikin aminci.
❣️Basaikin kalli madubiba indai kinaso kifahimci kyawunki just kalli fuskar mai gidanki ko wandake kaunarki.
❣️Kisa aranki rainon namiji kike duk da shne jagoran gidanki yin hakan zaikaramiki kwarin gwiwa.
❣️Saidasalo zakisaffa namiji yajaki ajikinsa yayinda yake fishi dake kuma tahikima zakisashi dariya asadda yake kuka tareda koyamasa hakuri asadda matsala tataso.
❣️Kafin aure namijin arziki zaitsaya duk rintsi atare dake sbd yana kaunarki,hakama bayan aure zaitsaya sosai dan baki karia daga matsalolin rayuwa.
❣️Dukkan maza nakaunar mace me wadatar zuci maijure akwai da babu.
❣️Dayawan maza nadahali irin na kananan yara sunada bukatar nunamusu kauna da rarrashi.
❣️Suna matukar kaunar mace maifahimtar al'amura mai biyayya datsananin son abinda mijinta keso,mace marar tsaurin hali mai taushin dabi'a dasaukinkai .
*SOYAYYA AYUKKA NE BAWAI KALAMAI BA KADAI*
****************************
Kubiyomu a post nagaba.
*AMINU YAHUZA BIRNIN MAGAJI*
📲08080678100
☎️08162491101
Comments
Post a Comment