LADUBBAN AZUMI
*LADUBBAN AZUMI*π
ππππππππ
*TSARKAKE NIYYA*
Yin azumi badan riya ko ganin idon jama'a ba kodan ayabeka.
*KIYAYE SALLOLI ACIKIN LOKACI*
Kada mai azumi yagafala da yin salla acikin jama'a ko akan lokacinta domin samun cikakkiyar lada.
*NISANTAR MIYAGUN AYYUKA MASU RUSA AYYUKA*
π°Zina
π°Hasada
π°Gaba da musulmi
π°Karya
π°zalunci
π°cin naman musulmi
π°zage zage
π°cin mutuncin musulmi
π°Nisantar kallon haram
π°dadukkan wata hira marar amfani.
*KASAUYA HALAYENKA ZUWA AYYUKA KAMARHAKA*
ππ»yawaita nmangafara.
ππ»karatun alqur'ani.
ππ»ambaton Allah
ππ»yawaita alheri ga masu rauni.
ππ»yawaita nafila
ππ»kara kulada iyaye dasada zumunci.
ππ»neman afuwar abokan hulda.
ππ»ciyarwa
ππ»ajure adinga sahur sbd akwai alkhairi acikinsa.
ππ»adena jinkirta buda baki.
ππ»adinga aswaki.
ALLAH YAKARBI IBADUNMU YAGAFARTAMANA ZUNUBANMU.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎️08080678100
Comments
Post a Comment