BAYYANAR TURURUWA A GIDA
*IDAN KIKAGA TURURUWA AGIDANKI TO AKWAI ALAMUN WASU MATSALO ARAYUWARKU*
🐜🐜🐜🐜🐜🐜🐜🐜🐜
Masana matsalolin kambun baka jifa sihiri da maita sun ayyana cewa hakika ganin turuwa agida haka kawai akwai alamun matsaloli kamarhaka:
🐜
*GANINTA ABANDAKI*:fitowar turuwa a bandaki nanuna tabbas ana kulla sharri ga dukiyar mai gidan tahanyar sihiri ko hasada ko kambun baka.
🐜
*GANIN TURUWA ADAKIN BACCI*:Hakan nada alaka da neman tarwatsa farincikin ma'auratan dake gidan tahanyar sihiri tsafi ko kambunbaka.
🐜
*BAYYANAR TURURUWA ASHAGUNAN GIDA*: hakan nanuna anakokarin tarwatsa yaran gidan dan su lalace.
🐜
*FITOWAR TURURUWA A DAKIN GIRKI*:hakan nanuna anayiwa matar gidan sihiri kokuma babbar y'a agidan sihiri ko jifa.
🐜
*FITOWAR TURUWA AKOFOFIN GIDA* :Hakan nanuwa anyiwa megdan wani qulumboto dan samun matsala arayuwarsa.
Akarshe dai ganin turuwa agda metsafta wanda batara bola da kazanta to hakan na nuna akwai jifa ko hasada da'akeyiwa jama'ar wannan gida.
Allah yakaremu daga dukkan sharri da abinqi yahana acutardamu abayyane ko a boye.
Kuma hakika akwai magunguna masu karfi da'akehadawa idan anga matsaloli irinhaka.
*DAGAMATSALOLIN MA'AURATAGROUPS*
☎️08080678100
Comments
Post a Comment