Posts

Showing posts from April, 2022

ALAMOMIN SIHIRI AGIDA

Image
*WASU DAGA ALAMOMINDA KE NUNA AKWAI MATSALOLIN BOYE AGIDAJENMU* ๐Ÿš️๐Ÿš️๐Ÿš️๐Ÿš️๐Ÿš️๐Ÿš️๐Ÿš️๐Ÿš️๐Ÿš️ Ganin wasu matsaloli agidajenmu nanuna hakika akwai matsalolin kodai iska ko sihiri ko hasada ,ga kadan daga matsalolin: ๐Ÿš️yawan rigima fitina akan kowane kankanin laifi atsakanin ma'aurata ko mazauna gidan. ๐Ÿš️Rashin karbar uzirin juna akodayaushe. ๐Ÿš️Yawan yiwa juna tsawa da rashn mutuntawa akodayaushe. ๐Ÿš️yazama damuwa da kunci sune abokan zamanku akoda yaushe. ๐Ÿš️Bukatar junanku izuwa kadaici ma'ana kowannenku yafikaunar yazauna shikadai. ๐Ÿš️yawan rashn lfy. ๐Ÿš️yawan jin bacci da kasala. ๐Ÿš️yanke kauna daga rayuwa ko samun alheri. ๐Ÿš️tinani mummuna akan ubngji ko kaunar mutuwa . ๐Ÿš️Bayyanar wari ko doyi agda batare kazanta b ๐Ÿš️yawan lalacewar kayan amfani ๐Ÿš️yawan tsagewar bango/garu. ๐Ÿš️yawaitar kwari agida ๐Ÿš️yawan lalacewar kayan wuta. *YADDA ZAKAGANE KAKAMU DA MATSALA* ๐Ÿฅถzakaji kana bukatar akodayaushe kazauna kaikadai. ๐ŸฅถYawan rama haka kawai. ๐Ÿฅถmatsanancin ciwonkai akodayaush...

BAYYANAR TURURUWA A GIDA

Image
*IDAN KIKAGA TURURUWA AGIDANKI TO AKWAI ALAMUN WASU MATSALO ARAYUWARKU* ๐Ÿœ๐Ÿœ๐Ÿœ๐Ÿœ๐Ÿœ๐Ÿœ๐Ÿœ๐Ÿœ๐Ÿœ Masana matsalolin kambun baka jifa sihiri da maita sun ayyana cewa hakika ganin turuwa agida haka kawai akwai alamun matsaloli kamarhaka: ๐Ÿœ *GANINTA ABANDAKI*:fitowar turuwa a bandaki nanuna tabbas ana kulla sharri ga dukiyar mai gidan tahanyar sihiri ko hasada ko kambun baka. ๐Ÿœ *GANIN TURUWA ADAKIN BACCI*:Hakan nada alaka da neman tarwatsa farincikin ma'auratan dake gidan tahanyar sihiri tsafi ko kambunbaka. ๐Ÿœ *BAYYANAR TURURUWA ASHAGUNAN GIDA*: hakan nanuna anakokarin  tarwatsa yaran gidan dan su lalace. ๐Ÿœ *FITOWAR TURURUWA A DAKIN GIRKI*:hakan nanuna anayiwa matar gidan sihiri kokuma babbar y'a agidan sihiri ko jifa. ๐Ÿœ *FITOWAR TURUWA AKOFOFIN GIDA* :Hakan nanuwa anyiwa megdan wani qulumboto dan samun matsala arayuwarsa. Akarshe dai ganin turuwa agda metsafta wanda batara bola da kazanta to hakan na nuna akwai jifa ko hasada da'akeyiwa jama'ar wannan gida. Allah yakaremu d...

LADUBBAN AZUMI

Image
*LADUBBAN AZUMI*๐ŸŒ™ ๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™ *TSARKAKE NIYYA* Yin azumi badan riya ko ganin idon jama'a ba kodan ayabeka. *KIYAYE SALLOLI ACIKIN LOKACI* Kada mai azumi yagafala da yin salla acikin jama'a ko akan lokacinta domin samun cikakkiyar lada. *NISANTAR MIYAGUN AYYUKA MASU RUSA AYYUKA* ๐Ÿ˜ฐZina ๐Ÿ˜ฐHasada ๐Ÿ˜ฐGaba da musulmi ๐Ÿ˜ฐKarya ๐Ÿ˜ฐzalunci ๐Ÿ˜ฐcin naman musulmi ๐Ÿ˜ฐzage zage ๐Ÿ˜ฐcin mutuncin musulmi ๐Ÿ˜ฐNisantar kallon haram ๐Ÿ˜ฐdadukkan wata hira marar amfani. *KASAUYA HALAYENKA ZUWA AYYUKA KAMARHAKA* ๐Ÿ‘๐Ÿปyawaita nmangafara. ๐Ÿ‘๐Ÿปkaratun alqur'ani. ๐Ÿ‘๐Ÿปambaton Allah ๐Ÿ‘๐Ÿปyawaita alheri ga masu rauni. ๐Ÿ‘๐Ÿปyawaita nafila ๐Ÿ‘๐Ÿปkara kulada iyaye dasada zumunci. ๐Ÿ‘๐Ÿปneman afuwar abokan hulda. ๐Ÿ‘๐Ÿปciyarwa ๐Ÿ‘๐Ÿปajure adinga sahur sbd akwai alkhairi acikinsa. ๐Ÿ‘๐Ÿปadena jinkirta buda baki. ๐Ÿ‘๐Ÿปadinga aswaki. ALLAH YAKARBI IBADUNMU YAGAFARTAMANA ZUNUBANMU. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎️08080678100 ๐Ÿ“ž08162491101

SIRRIN JANYO HANKALI DA KIRANYE

Image
*INGANTACCEN SIRRIN JANHANKALIN MASOYI DA KIRANYE* ❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️ Idan kinason wani yasoki ko kijawo hankalinsa dan yakulaki harma yazama masoyi agareki kokuma kinatare dash amma baya baki kulawarda tadace kodakuwa megdanki ne kikeso kidauke hankalinsa dansamun kulawarsa tamusamman,kai kodama bakwa gari daya dash kikeso lallai yakuladake ko yadawo gareki zaki'iya karanta wannan addu'a kafa 21 kina kallon hotonsa asadda kike addu'ar,bayan kinshafawa fuskarki gagarumin tiraren mallaka da jan hankali maisuna: *NURULBASAR* idankuma zakuhadu dashine ko kuma mijinkine kafin yadawo karanta wannan addu'a kishafa tiraren afuskarki zakiga ikon allah,hasalima duk wanda kikayiwa kikaje indayake to wlh zakisha mamakin yanda atake zaki sace zuciyarsa,ga addu'ar kamarhaka: ู‡ู„ู‡ู„ุง ู‡ู„ู‡ู„ุง ุฃู‡ูŠู„ุง ุฃู‡ูŠู„ุง ุดูŠู…ูŠุฎ ุดุจู…ูŠุฎ ูˆู„ุฌ ูˆู„ุฌ ูƒู„ ูƒู„ ูˆูŠู„ุง ูˆูŠู„ุง ู‡ู„ูƒ ู‡ู„ูƒ ู‡ู†ุทู„ูƒ ู…ูŠู„ุง ู‡ู†ุทู„ูƒ ู…ูŠู„ุง ุฃุฑุนูŠู„ุง ุฃุฑุนูŠู„ุง ุชูˆูƒู„ูˆุง ูŠุงุฎุฏุงู… ู‡ุฐู‡ ุงู„ุฃุณู…ุงุก ุจุฌุฐุจ ู‚ู„ุจ ู…ู† ู†ุธุฑุช ุงู„ูŠู‡ ุงู„ูˆุญุง ุงู„ุนุฌู„ ุงู„ุณุงุนุฉ ุจุงุฑูƒ ุงู„ู„ู‡ ููŠูƒู… ูˆุนู„ูŠูƒู…. Hakika tira...