ALAMOMIN SIHIRI AGIDA
*WASU DAGA ALAMOMINDA KE NUNA AKWAI MATSALOLIN BOYE AGIDAJENMU*
๐️๐️๐️๐️๐️๐️๐️๐️๐️
Ganin wasu matsaloli agidajenmu nanuna hakika akwai matsalolin kodai iska ko sihiri ko hasada ,ga kadan daga matsalolin:
๐️yawan rigima fitina akan kowane kankanin laifi atsakanin ma'aurata ko mazauna gidan.
๐️Rashin karbar uzirin juna akodayaushe.
๐️Yawan yiwa juna tsawa da rashn mutuntawa akodayaushe.
๐️yazama damuwa da kunci sune abokan zamanku akoda yaushe.
๐️Bukatar junanku izuwa kadaici ma'ana kowannenku yafikaunar yazauna shikadai.
๐️yawan rashn lfy.
๐️yawan jin bacci da kasala.
๐️yanke kauna daga rayuwa ko samun alheri.
๐️tinani mummuna akan ubngji ko kaunar mutuwa .
๐️Bayyanar wari ko doyi agda batare kazanta b
๐️yawan lalacewar kayan amfani
๐️yawan tsagewar bango/garu.
๐️yawaitar kwari agida
๐️yawan lalacewar kayan wuta.
*YADDA ZAKAGANE KAKAMU DA MATSALA*
๐ฅถzakaji kana bukatar akodayaushe kazauna kaikadai.
๐ฅถYawan rama haka kawai.
๐ฅถmatsanancin ciwonkai akodayaushe da bayajin magani.
๐ฅถyawan gumi cikin dare dayawan fitsari
๐ฅถyawan gajia darashn magana
๐ฅถfama da matsalolin kwakwalwa mantuwa/susucewa/waswasi/tsoro/firgita/kasa tinani/dasauransu.
๐ฅถRashn son shiga jama'a
๐ฅถsaurin fush akodayaushe
๐ฅถyawan rigima da jama'a
๐ฅถyawan korafi
๐ฅถyawan kuka haka kawai
Akan iya magance matsalolinnan tahanyar dagewa da shan magani maikarfi kuma adauki lokaci maitsayi ana amfani dash har matsalolin surabuda kai ubngji yakaremu daga musibun zamani.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
Comments
Post a Comment